Habib Sani Ahmad yks

Habib Sani Ahmad yks ilove, to all my lovely. smile is like happiness.

Bari mu bayyanaku asanku a duniyar hhhh
01/05/2024

Bari mu bayyanaku asanku a duniyar hhhh

11/02/2024

AINA he is monkey

Is available
21/02/2022

Is available

28/12/2021

G

05/01/2021

I'm not fiar about my life

14/12/2020

We have enough time for we're massengers

Is for sale
29/07/2019

Is for sale

29/07/2019

DA DUMIDUMI

An Haramta Madigo Da Luwadi A Duniya

Daga Bangis Yakawada

Manyan Alkalai 47 Na Kotun Kare Hakkin Dan Adam Sun Ayyana Auren Jinsi A Matsayin Haramtacce

Wannan Kotu ita ce kotu mafi girma da karfi a duniya ta fuskar kare hakkin Dan Adam, kuma da wannan hukuncin da s**a yanke, Kotun ta tabbatar da abubuwa k**ar haka..

(1) Dukkanin kasashen duniya halastaccen aure shine na tsakanin Namiji da Mace

(2) Dukkanin wata Kotu da ke goyon bayan auren jinsi ta na matsayin kotu da ke yunkurin rushe Kyakkyawar alaka ta 'yan Adamtaka.

(3) An Amince da dokar hukuntawa da ladabtar da duk wadanda aka k**a da aikata Auren Jinsi.

(4) Auren da duniya da dokoki s**a amince da shi shine wanda ya kasance a tsakanin Namiji da Mace kawai.

(5) Ba a amince da duk wani yunkuri ko hankoro na yin auren jinsi a tsakanin mutane ba, dabi'a ce mummuna wacce ko dabbobi ba sa yi, dole a kyamace ta kuma a yake ta.

Alkalan 47 sun tabbatar da cewar ba 'yanci ba ne wani ya nemi keta alfarma da Allah ya yiwa jama'a ya shigo da batun auren jinsi a cikin su.
A sak**akon wannan hukuncin ya tabbata daga yanzu Luwadi da Madigo na matsayin haramun kuma abin ki a fadin duniya.

Adresse

Yakasai Qtrs
Kano

Téléphone

+2348130866723

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Habib Sani Ahmad yks publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Habib Sani Ahmad yks:

Raccourcis

Partager