Musa sabangari zaria nageria

Call

Musa sabangari zaria nageria gaskiyane

01/11/2021
18/10/2021

Gayyata!! Gayyata!! Gayyata!!

Amadadin majalisar malamai ta musulmai mabiya al-qur'ani mai girma a Nigeria dama Africa baki daya qarqashin shugabancin Sheikh Muhammad Usman Dan gungu Kaduna suna farin cikin gayyatar yan uwa musulmai mabiya al-qur'ani zallah na ciki da wajan Nigeria izuwa wajan gagarumin karatun qasa da za'a gabatar a garin suleja jihar Niger.

Karatun zai kasance kamar haka:

Date: Asabar 30/10/2021.

Time: 80:00 na dare izuwa 50:00 na asubah.

Location: Babban filin mai martaba sarkin suleja Alhaji Auwal Ibrahim.

Lambobin tuntuba:
0806 488 0038.
0814 489 8883.
0805 830 0061.

Wannan dai shine karatun qasa na hudu mafi girma da tasiri bayan guda ukun da aka gabatar a baya a garin suleja na 2006 da 2010 da 2018 Wanda aka gabatar.

Da fatan yan uwa zasu amsa kiran Allah daga kowane sashi daga cikin sassan ciki da wajan Nigeria.

sannan a qarshe muna fatan duk wanda yaci karo da wannan sanarwa daga cikin yan uwa zai watsashi izuwa sauran jama'a.

Sanarwa daga National P.R.O Sheikh Malam Yusuf na dabo samarun Zariya.

17/10/2021
Da'awar Qur'ani Zallah a Africa.

18/10/2021
09/10/2021

farin kanfani malam musa

05/09/2021
27/08/2021

Kaga Mazaje Kenan Masu Neman Al-Qur'ani Ido Bude...๐Ÿ’ช๐Ÿผโ™ฅ

Ba Dare Ba Rana, Ba Alhamis Ba Juma'a, Ba Rani Ba Damina, Ba Sanyi Ba Zafi, Kullum Aikin Kenan, Asa Allo A Gaba Ayita Bugawa Sai Baba Ta Gani....! ๐Ÿ’ช๐Ÿผ

BIYAWA DUBU DANYAR HADDA.!
SHAN ASIRI SAREWA.!
ZUWA GANIN GIDA TSORO NE.!

An Jin Jinawa Bunaye.โœŠ๐ŸฝโœŠ๐ŸฝโœŠ๐Ÿฝ

โœ๐ŸผMu Koma Tsangaya

Address

08124398463
Abakpa

Telephone

+2348155073466

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa sabangari zaria nageria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share