17/09/2022
Zunxurutun zafafan zallar gwala gwalan zinariyar madarar sirrukan duniyar masarautar shurafa uππ―π fatima islam mallakar assayyidee Sharif abdullahi papa kammal albasi mai fadar asiran duniya da lahira insh Allh OK π OK
Aslm aljm ahlan wasahalan summ marhaban bimoom dafatan kuna lfy ykk happy π happy π happy π π
Ayanzu kuma kufuto aguje kufuto akarce ku antayo kukarbi zazzafan sirrin hankade azzalumai makiyanku masuyi muku munafurci da masu sace kayanku,,, (1) nafarko kena fa sai sirri nayankan shakku bagudu bajadabaya akan (bindiga) (2) habadai bindigar banxa bindigar wofi ku azurta maxanku da matanku da πππ aduk lokacin da akace ansace wasu kayayyaki acikin kamfanoni KO gidajanku aduk duniya ma,, kukira haziqan malamai KO almajirai kusami hamshaqiyar zaxxafar toka mai zafi ko dumi diminsa,,, surubuta muku (tabbat yada suratul hadabi 1) akan tokar duk mijyaye arubuta (assariqu wassariqatuΨ§ΩΨ³Ψ§Ψ±Ω ΩΨ§ΩΨ³Ψ§Ψ±ΩΨ©,, adora gagaruman garwashin wuta akan sunayan sai. Kuyayyafa tiraran (damul ifritu) akai aukama karanta suratu yasin 41 bayan sun jiya kayansu abaibai kayan jikinsu anagamawa ayanka zakaru (3) arabawa mabuqata bayan angasa sai akwashe tokar ajecan gidan tururuwa azuba tokar tareda πΊ jar πΊ dawa kafin kudawo hamshakan bala ee yamamaye ko ina afadin wajan ko antsallaka dakayan zuwa qasashan duniya dole adawo dasu ko ashiga(3 KO 300,000) anbanu anlalace basauqifa wllh sirrin nan fa
(2) ga sirri nagaba akan murqushe sharrin makircin bindiga komai cin (bulet 30 komaicin bulet 12 komaicin bulet 1,000) zuwa sama dan ubanta damai sarrafata OK π OK π OK π
Kusami zaxxafar tawada da alkalamin day tsawa ta afka masa iccenda tsawa ta afakawa shi xa feqe amatsayin alqalami fa kurubuta (fahaxamuhum bi iznil lahΩΩ
Ψ²Ω
ΩΩΩ
Ψ¨Ψ§Ψ°Ω Ψ§ΩΩΩ,, dubu 12 KO 1,1,11 ko 7,7,77) sai kuzabi wanda zakuyi iya kudinku iya shagalinki kuwanke kusami jiniyoyin (ganyan bado nakan ruwa) kusami qosai dakuka sanidai duga(99) manya fa, kudake da jijiyoyin kubaxa yadansha iska a inuwafa shi xakuringa zubawa acikin abinci kunaci shi kuma rubutuncan shene abin shanku harkwana(9) gidan rikici gidan tashin hankali awajan masana hisabi duk Wanda yafasa harbinku kucemasa allah yatsine masa albarka basaukifa kobatariyar yaqi anayi musu wadanda zasujagoranci dazuka don yin arangama day kafiran yahudawan -yan ta adda atinkari azzalumai ayita ruwan wuta ayita aman wuta ayita ambaliyar wuta da bindigu koda π new π kiliya hakiqa tabbas muna alfahari dakayanmu akodayaushe munafafatawa wslm