Abdullah novel hausa

Abdullah novel hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdullah novel hausa, Book shop, Kaduna makarfi, Abuja.

03/06/2026

đź’‹đź’‹*BIG UNCLE*đź’‹đź’‹đź’‹

(SHUGER DADY RETURN)🫶❤️

🔥🔥Hot love with a new sexy romantic story 💋💋💋

By Autar alheri ✍️

Book 3

Page 67&68

"Har s**a isa. Suna fitowa daga motar sojojin s**a diddiro daga motocinsu s**ayiwa jay da PG ƙawanya fuskar kowanne babu ko alamar rahama, ahakan har s**a ƙarasa office ɗin doctor dake kulada iklas. Yana ganinsu ya taso tare da bawa PG hannu domin shikam jay se godiyar Allah. Bayan sun gaisane yace "munaso ne muga baby kozamu iya ganinta? Dan shiru yayi na k**ar me nazarin wani abin kafin yace "gaskiya aa domin clubb ɗin ku da chief minister sunzo sun ɗauke ta suncanja mata asibiti, wannan s**a bayar s**ace idan Jay DG yazo ko kai abaku. Yaƙarasa zancen yana miƙa mishi wata takarda. Karɓa yayi yaduba, sekuna ya kalli jay yace "sunwuce da ita London jay gun doctor Jon sunce musamesu acan...Kai kawai jay ya jinjina batareda yace komaiba, yajuya, dukkansu juyawa s**ayi s**a koma cikin motocinsu hakan s**a ƙara nofar airport domin jay KO gida bebari sun komaba,

Jirkinsu s**a shiga batareda jiran komaiba s**a nufi ƙasar London ɗin... Anty mimi kuwa gaba ɗaya tafirgita nema kawai takeyi taga halinda iklas take ciki, afili kuwa ta tsinewa salmah yafi cikin kwando domin jitakeyi k**ar tana gabanta taci kutumar ubanta, sabida anty mimi bata haɗa kowa da yaranta ba, ahakan dai har s**a ƙarasa london, s**a samu anturo motar da zata ɗauke su domin suma ƴan team ɗin nasu basu jima da saukaba. Kai tsaye wani katafaren hotel aka nufa dasu, wanda faɗin tsaruwarshi ɓata lokacine. Itadai anty Mimi beye kawai take dasu, hak**a jay da bayama ganin gabanshi burinshi kawai yasan halinda matarshi ke ciki.

Wanka PG da jalal s**ayi wanka s**a sauya kaya, amma amma anty mimi batayiba hak**a jay, domin shi gani yayi ma gaba ɗaya sun ɓata musu lokaci, suna gamawa yamiƙe yace shi asibiti zeje yaganta, ba yadda PG beyiba akan yahuta amma yaƙi hakan s**a ƙara fitowa s**a samu zugar sojojin ƙasar London duk sun zagaye hotel ɗin, suna ganinsu s**a sara

26/05/2026

kuyi following account
domin samun novel đź“’đź“’
zafafa
group 08121770804

23/04/2026

ME AND MY LION
Book 1:
Page 3 & 4:

Wannan Novel din, tabbas zai gigita duniyar makaranta littafan Hausa. Zai hautsina brain ɗinsu, kana zai cika zukatasu da shauƙi tare da begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯


Book 1:
Chapter 3 & 4

"Amma ko alamar sunsanda zamanta Basu nunaba har s**a ɓullewa ganinta, bata haƙura tabisu har cikin gidan gonar da s**a nufa....dukkansu sojojin sun fito tare da ƙamewa wuri ɗaya, shi kuwa ogan nasu yaziro kafarshi ɗaya, ɗayar kuma na cikin mota, da waya maƙale a kunnenshi. Dagudu taƙaraso gidan gonar tare da nufar inda ta hangesu tsaye, babu abinda mugun yimata ɗaci arai irin yadda s**a jiƙa mata milk ɗin hijab ɗinta na islamiya.

Waye ketuƙin wannan motar? Tafaɗa cikin wani irin sexy sound tana zuba musu lulu ayes ɗinta masu k**a da na yar shaya. Dukkansu juyowa s**a yi suna kallonta jin wannan sweet sound ɗin metafiya da imanin mutum, ganinta s**ayi asatsaye tazuba musu ido tana ƙare musu kallo. Yarinyar kyakkyawa ce baƙarya Sedai black beauty ce amma tanada wani irin sohirtaccen kyau me ɗaukar hankalin me kallonta. Bawanda yace mata ƙaka sema ɗauke kansu dasukeyi daga kallonta. Cikin ƙufula tasaka hannu tare da dukan motar dake kusanta tana faɗar "wlh sekun fiddamin kowaye ke tuƙin wannan motar domin bazan yadda ba Hakan kawai yajiƙani dan rashin imani kuma kugudu kubarni dan rashin tausayi tunku gaku sojoji, Toni wlh baruwa dako suwayeku kawai kufitimin da wanda yajiƙani dan Sena rama.


Cikin hasa da mamakin ƙarfin halin yarinyar Captain Usman yajiyo yana faɗar "kee barnan kafin natashi kanki da bindigarnan, yafaɗa cikin tsawa yana nunata da bidigar dake hannunshi...wani kallon bakada hankali tayi masa babu ɗigon tsoro ko ɗar aranta, domin ko karkarwar da jikinta keyi na sanyine bawai natsoroba sabida bata ƙaunar sanyi ko kaɗan ajikinta. Cikin tsiwa da rashin tsoro tace "au badai Zaku nunaminba kenan, tayi maganar tanabin ƙafar wanda ke cikin motar tsakiya da kallo, a kuma Dede wannan lokaci lieutenant musayyeer ya fito gabaki

barkanku da safiya 🎊 novel hausa tamin magana ta whatapp 08100514575
19/04/2026

barkanku da safiya 🎊 novel hausa tamin magana ta whatapp 08100514575

Address

Kaduna Makarfi
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullah novel hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category