Life is not for ever Allah ka kyautata gobemmu

Call

Life is not for ever Allah ka kyautata gobemmu Namiji

Welcome to new year Believe in yourself
02/01/2024

Welcome to new year
Believe in yourself

Think be/4 u do
11/05/2022

Think be/4 u do

24/10/2020

KYAKYAWAR MANUFARMU NA,AXUCIYAR MU SIRRIN XUCIYAR MU SAIWANDA YAYIMU

Send a message to learn more

08/10/2020

KA TABA YIN ZINA ?
Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda
dukkan
shariun da Allah taa'la ya saukar sun hadu
akan
haramcin zina,
Al kur'ani mai girma da Sunnar Annabi saw, da
dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina,
Kofofin
zina guda biyar ne
1- Kallo zuwaga Abinda Allah ya Haramta
2- Shigar batsa
3- Kalaman Batsa
4- kebancewa da matar da ba muharrama ba,
5- Shaawa Mai karfi babu aure Allah taala
yace: " kada ku
kusanci zina"
Manzon Allah saw yace : Mai zina ba zaiyi zina
ba,
yayin da yake zina, sai an cire masa imani.
Abdulllah Dan Mas'ud Ra yace : Duk Al'ummar
da
take zina, ta jawo wa kanta fushin Allah, da
halaka.
Musulunci yayi umarni da tsare abubuwa biyar,
sune :
Addini, Dukiya, Rayuka, Hankali, Mutunci,
Nasaba, amma zina ita kadai, tana rusha
wadannan
duka,
Hukuncin mazinaci, mai aure kisa ta hanyar jifa,
mara aure Bulala dari da daurin shekara.
Ana tabbatar da zina ta hanya uku, shedu guda
hudu,
Mutun yayi ikirari da kansa, samun mace da
ciki, babu aure, ko shubha. Bisa sharudda da
aka
sanyawa ko wanne.
Zina wata babbar musifa ce da bala'i da
dukkan
sharri, da take ruguza al'umma, take wargaza
iyali,
take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take
jawo karayar
tattalin arziki, da fatara, da tsiya, da
annoba, a cikin rayuwar dai dai ku, da gidaje,
da
unguwanni, da gururuwa, da kasashe, da
duniya
baki daya,
Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake
samun
dukkan sharri kamar : 1- Raunin Addini
2- Raunin Akida
3-Karancin Imani
4- Rashin kunya
5- Rashin kishi
6- Rashin mutunci 7- Rashin kwarjini
8- Rashin hasken fuska
9- Duhun zuciya
10- Rashin kima
11- Rashin Nagarta
12-Rashin Nutsuwa 13- Rashin Amana
14- Fushin Allah
15- cikawa babu imani
16- Azabar Allah
Allah ya tsare mu da zuriyar mu, da dukkan
al'ummar musulmi daga afkawa zina, wadanda
suke yi
Allah ya shirye su..
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Dan Allah friends kuyi join na sabon group din mu......
Click ANNABI MUHAMMAD [SAW]
X
Click ANNABI MUHAMMAD [SAW]

Address

Mtn
Abuja

Telephone

+2348168126676

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Life is not for ever Allah ka kyautata gobemmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share