GAMDA KATAR

GAMDA KATAR Marhaban da zuwa shafinmu domin fadakarwa nishadantarwa saye ko sayarwa da kuma koyon graphic design

30/11/2024
TAWAKKALTU ALAL'LAH
18/08/2024

TAWAKKALTU ALAL'LAH

DUKA NA ALLAH NEkarka taba kaskantar da kanka a gurin Wanda baisan mutuncinka ba, ko yake zaton kamar Yana tare maka wan...
06/07/2024

DUKA NA ALLAH NE
karka taba kaskantar da kanka a gurin Wanda baisan mutuncinka ba, ko yake zaton kamar Yana tare maka wani abu domin hakan cin amanar musuluncine da sabawa magabata da Kuma tozarta Kai da rashin sanin hakkokin ubangijinka,
Shi Mai tauhidi a kids yaushe kallon kowa yakeyi Dan maula a gurin Allah wanda Kuma hakan shine tafarkin gaskiya,
Ya Allah ka hadamu mu'amala da mutane kirki wadanda suke shiga cikin al'amuranmu basai bukatuwarsu a garemu ta tashiba Ameeeen.

mai yiwuwa kun kasance masu sakaci cikin kwanakin da s**a shude cikin wannan wata mai al'barka wanda hakan babban gangan...
29/03/2024

mai yiwuwa kun kasance masu sakaci cikin kwanakin da s**a shude cikin wannan wata mai al'barka wanda hakan babban gangancine da rashin fahimtar falalarsa,
ya kamata mu farka daga barci domin morar wadannan kwanaki goman karshen da s**a rage mana ko zamu shiga cikin wadanda ubangiji (s.w.a) zai 'yantar daga wuta allah yasa dani dakai dake daku duka muna cikin wannnan falalar ameeen summa ameeeen.

UWA TA GARI Itace mai hada kan diyanta suyi kiyamul laili domin neman mafita cikin al'amuran rayuwar su fid'duniya wal'a...
13/03/2024

UWA TA GARI
Itace mai hada kan diyanta suyi kiyamul laili domin neman mafita cikin al'amuran rayuwar su fid'duniya wal'akira.

'YAN MATA A RAGE BURI A KOMA GA ALLAHDayawa daga cikin 'yan mata kawai lissafi sukeyi basu duba yanayin rayuwa bugu da k...
06/03/2024

'YAN MATA A RAGE BURI A KOMA GA ALLAH

Dayawa daga cikin 'yan mata kawai lissafi sukeyi basu duba yanayin rayuwa bugu da kari su kuma samari karya ta musu yawa basu iya fitowa so fada musu gaskiyar suffar su shin menene matsala dan ka fito ka bayyana mata gaskiyarka..??

TALAKA BAWAN ALLAH A kullum babu wadanda suke shiga cikin bala'i da fitina a kasar nan in aka shiga tsananin rayuwa kama...
06/03/2024

TALAKA BAWAN ALLAH
A kullum babu wadanda suke shiga cikin bala'i da fitina a kasar nan in aka shiga tsananin rayuwa kamar ma'aikatan hannu,

Gashi babu wata wani taimako ko jinkai da gwamnatin kasar takeyi domin dubi zuwa ga rayuwarsu wani lokacin sai ake ganin kamar su ba wasu muhimmai bane kasancewar su ba kungiya ko wata gidauniya bace da ake amfani dasu a lokacin zabubbuka domin cimma manufa ta siyasa, ya allah ka taimaiki duk zuciyar data tsayu domin neman halak da tsare mutuncin kanta ameeen.
✍🏻🏻
Musa ibrahim abba

Our new work
10/02/2024

Our new work

Address

Dansafe30@gmail. Com
Bauchi
0901308100709049892950

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GAMDA KATAR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GAMDA KATAR:

Share