Ibraheam kherleal

Ibraheam kherleal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibraheam kherleal, Shopping & retail, Billiri LGA, Billiri.

ﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﺎَﻟﻠَّﻪِ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺸَّﻴْﻄَﺎﻥِ ﺍﻟﺮَّﺟِﻴﻢِ
ﺑِﺴْﻢِ ﺍﻟﻠَّـﻪِ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَـٰﻦِ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢِ
ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟَﺎ ﺇِﻟَٰﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﺤَﻲُّ ﺍﻟْﻘَﻴُّﻮﻡُ ۚ
ﻟَﺎ ﺗَﺄْﺧُﺬُﻩُ ﺳِﻨَﺔٌ ﻭَﻟَﺎ ﻧَﻮْﻡٌ ۚ
ﻟَﻪُ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ۗ

22/05/2026

Allah ina roƙon Afuwar ka 🤲🏽
Allah ina roƙon Rahamar ka 🤲🏽
Allah ina roƙon jin ƙan ka 🤲🏽
Allah ina roƙon ka lafiya 🤲🏽
Allah ina roƙon kariyar ka 🤲🏽
Allah ina roƙon iyawar ka 🤲🏽
Ya hayyu ya ƙayyumu ka gafarta min: zunubaina ka share su: lefuka na a wanke su: samuwa ta a ninka ta: iko na a ƙarashi: nema na ya zama Alkhairi: idanuwa na a haska su: ƙirji na a buɗa shi: Rayuwa ta Asa mata Albarka: motsi na a kiyayemin: harshe na a saita shi: Fafutuka ta a yassaremin: matsaloli na a Ɗauke su: farin cikina a Yawaita shi: Addini na in mutu a kansa: ibada ta a Amshe ta: buƙata ta a Amsa ta: mutuwa ta Ayimin sauƙi: iyayena kabasu Aljannah: yan uwana ka ɓuda musu: Abokaina ka shiga lamuransu:

ya hayyu ya ƙayyumu ya zuljalalu wal ikram🤲🏽

✍️
Shehu Tijjani.

With Ibraheam kherleal – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
21/05/2026

With Ibraheam kherleal – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

20/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Andrew Mela Abner, Olajide Owolabi, Jamila Wasa Amoyo, Usman Sani, Abubakar Sadiq, Al Amin Huruna Billiri, Su Bi

Duk Wanda Ya Kalli Hoton Nan, Akwai Wani Abu Da Zuciyar Sa Zata Tuna Masa Emotional "Akwai wata iska mai dadi da akeyi a...
15/05/2026

Duk Wanda Ya Kalli Hoton Nan, Akwai Wani Abu Da Zuciyar Sa Zata Tuna Masa Emotional

"Akwai wata iska mai dadi da akeyi a irin wannan lokacin, wanda kawai yasan irin iskar ne zai iya kwatanta maka ya daɗin ta yake."

Ni kam ina tuna lokacin da muke yara muke zuwa kauyen mahaifin mu, da zarar munga hadari irin haka ya taru zamuyi ta murna za'a yi ruwa. Saboda idan an fara ruwa zamu fito muyi wanka.

Hakanan bayan munyi wayo ina tuna lokacin da muke zuwa a lokaci irin eannan na damuna, da zarar gari yayi irin wannan duhu. Zan shiga daƙi da wayata NOKIA SYMBIAN, na fara game ko ina 2go da kallo.

BARKA DA WARHAKA

copy...

Happy birthday ma ghee, Allah yaqawa rayuwa albarka.
15/05/2026

Happy birthday ma ghee, Allah yaqawa rayuwa albarka.

Siyasa mugun wasa 😆An binciko report card din makaranta na Jarumi VIJAY Thalapathy.Yana da rauni a lissafi a lokacin amm...
11/05/2026

Siyasa mugun wasa 😆

An binciko report card din makaranta na Jarumi VIJAY Thalapathy.
Yana da rauni a lissafi a lokacin amma yanzu ya buga lissafin da ya tashi kan kowa.

Kana son ka tona wa kanka asiri to fado siyasa. 😆

3 laliga titles is not 4 everyone 🏆🏆 🏆
11/05/2026

3 laliga titles is not 4 everyone 🏆🏆 🏆

Yaukuma
10/04/2026

Yaukuma

03/04/2026

I'm in the top 8% of Abk Leedson fans. I earned 121 points on their weekly engagement list last week.

28/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jeebreal Khaleel, Naima Ibrahim, Ishaku Ibrahim, Bin Muhammed

Allah karoma shekaru masu albarka abkn🎂
04/05/2025

Allah karoma shekaru masu albarka abkn🎂

Address

Billiri LGA
Billiri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibraheam kherleal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share