AA Aleeyu bookshop

AA Aleeyu bookshop Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AA Aleeyu bookshop, Book shop, Tudun Wada, Funtua.

kuma dai
12/07/2026

kuma dai

MATA GIDAN AL'AJABI..😂😂Kamar wasa fah jiya muna waya da kanwata take bani labarin mijinta na neman aure zai yi mata kish...
06/07/2026

MATA GIDAN AL'AJABI..😂😂

Kamar wasa fah jiya muna waya da kanwata take bani labarin mijinta na neman aure zai yi mata kishiya..

Da wasa sai nake cemata ai akwai wata aya da ake rubutawa a allo a wanke da ruwan kanwa asha, indai mace ta rubuta wannan ayar tasha to mijinta bazai kara aure ba, amma anfiso ta rubuta da kanta..

da wasa fa nake amma yau ina dawowa gidana naga sabon Allo a dakin matata, ashe taji ayar da nake karantawa yarinyar😂😂😂

Ni wallahi da wasa nake babu wata ayar hana kara aure saida ta kara aure😂

MASHA ALLAH
14/04/2026

MASHA ALLAH

12/04/2026

Kayi Posting Ɗin Honourable, Kayi Posting Ɗin Matarsa, Kayi Posting Ɗin Ƴaƴansa Nace Wai Bawan Allah Kai Bakuda Dangi Ne😂?

Bahaushe ya zaɓi ɗan'uwansa bahaushe. Bahaushen shugaban kasar Nigeria  da aka yi Yafi kowanne Shugaban Kasa Aiki a Nige...
31/03/2026

Bahaushe ya zaɓi ɗan'uwansa bahaushe. Bahaushen shugaban kasar Nigeria da aka yi Yafi kowanne Shugaban Kasa Aiki a Nigeria .Gen. Ibrahim badamasi babangida.

Matsalar tsaron fulani-terrorists ba za ta taba zuwa karshe ba, sai an sauke Duk Fulani bandits-sympathers da ke kan mukaman gwamnati.

Ibb
- Ya kirkiro jihar Yobe,
- Ya kirkiro jihar Katsina,
- Ya kirkiro jihar Taraba,
- Ya kirkiro jihar Jigawa,
- Ya kirkiro jihar Kebbi
- Ya kirkiro jihar Enugu,
- Ya kirkiro jihar Edo
- Ya kirkiro jihar Delta,
- Ya kirkiro jihar Osun.
- Ya kirkiro jihar Akwa Ibom,

- Ya kirkiro Hukumar kiyaye haddura ta kasa

- Ya kirkiro Hukumar Tsaron Jiha (SSS),
- Ya kirkiro Hukumar Leken Asiri ta Kasa (NIA),
- Ya kirkiro Hukumar Leken Asiri ta Tsaro (DIA).

- Ya gina Asorock Villa

- Ya gina Gadar Third Mainland, babbar gada a nahiyar a lokacin.

- Ya kammala tashar wutar lantarki ta Shiroro Hydroelectric.

- Ya gina gadar Toja a Kebbi,

- Ya kirkiro Mashin din Jibia,

- Ya Gina Challawa Cenga Dam a Kano.

- Kano - Abuja Dual Carriageway FCT, Abuja
- Dam a Kano

Sauran sun hada da:

1. ECOWAS Hdqtrs Sakatariya Abuja
2. Cibiyar Taron Kasa da Kasa Abuja
3. Constr.FHA Estates na Kasa baki daya
4. Constr.High Court Bldgs a cikin Jihohi
5. Constr.Fed Sakatariya a 36States / Abuja
6. Constr.2 Ofishin Jam'iyyar Siyasa a Jihohi 36
7.Constard the 4 Divisional Hdqtrs, Nig Army
8.Ranar Barikin Sojoji a Abuja
9.Constr.Army School of Armor Bauchi
10.Najeriya Amphibious sch.Calabar
11.Constr.Qukuna na GOCs 4
12.Constr.Nija Navy Dockyard
13. Tsibirin Macijin Dockyard na Najeriya
14.Constr.Estate na ma'aikatan ma'aikatar ayyuka na tarayya & FMWH) na kasa baki daya + FCT & Gwagwalada
15. Constr.Site & SVC ta tauraron dan adam garuruwa na Isheri, Lagos, Gwagwalada, Abuja, & Tsarin Gyara Gidaje
16.Constr.FEPA Hdqrt, Abuja
17. FEPA ofisoshin shiyyoyi na Kasa baki daya & Laboratory, Yaba Lagos.
18.Constr.National Eye Center, Kaduna.
19.Aluminium Smelter Coy Ikot Abasi
20.Contr.Fadar Shugaban Kasa, Abuja.

gafili ga Mai doki
31/03/2026

gafili ga Mai doki

BANA MA DA ITA,TO INSHAALLAHU MUNFI KARFIN KU
28/03/2026

BANA MA DA ITA,
TO INSHAALLAHU MUNFI KARFIN KU

Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya ce ya yi alƙawarin ne a wani mataki na ƙarfafa wa ‘yan wasan gwiwa gabanin w...
10/01/2026

Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya ce ya yi alƙawarin ne a wani mataki na ƙarfafa wa ‘yan wasan gwiwa gabanin wasansu da Moroko ranar Laraba.

Haka zalika ya yi alƙawarin dala miliyan ɗaya idan har s**a lashe kofin, da kuma dala 100,000 kan kowane ƙwallo da s**a zura a wasan ƙarshe.

10/01/2026
Innalillahi Wa inna Ilaihirraji'un  Ansamu fashewar bama-bamai a hanyar Dansadau dake karamar hukumar mulki ta Maru zuwa...
27/12/2025

Innalillahi Wa inna Ilaihirraji'un Ansamu fashewar bama-bamai a hanyar Dansadau dake karamar hukumar mulki ta Maru zuwa garin Magami dake Gusau a jahar Zamfara.

Lamarin ya faru ne yau asabar inda aka samu asarar rayuka yayin da wasu s**a jikkata..

Allah Ka kawo mana sauqi

Address

Tudun Wada
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AA Aleeyu bookshop posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category