Sir Evyrahym

Sir Evyrahym Kill the killer B4 killer kill you

Nasiha 201. Masu rabuwa da kai a lokacin da ka shiga tsanani  dama ba sa tare da kai,ya kamata ka rabu da su har abada. ...
11/06/2025

Nasiha 20

1. Masu rabuwa da kai a lokacin da ka shiga tsanani dama ba sa tare da kai,ya kamata ka rabu da su har abada.
2. Idan baka tsammanin komai daga kowa, toh, za ka rayu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

3. Idan ka ɗauka kuɗi zai iya yin komai, toh za ka iya yin komai don ka sami kuɗi.
4. Zaka gamu da maƙiya da yawa a rayuwarka , amma wanda ya fi bada haushi wanda yake shiga rigar masoyanka ya cutar da kai da sunan shi masoyi ne.
5. Babban rufin asirin da zaka iya yi wa kanka shine ka daina bayyana damuwarka ga mutane. Madadin haka, ka koma ga Allah, domin Shi ne kaɗai mai ikon warware duk wata matsalarka.
Allah ya kare mu sharrin maƙiya na fili dana ɓoye.

Mu teloli muna ganin ta kan muDazu wani abokina ya  kirani, wai dan Allah na taimaka maii da dinki, bayida kayan sallah ...
05/06/2025

Mu teloli muna ganin ta kan mu

Dazu wani abokina ya kirani, wai dan Allah na taimaka maii da dinki, bayida kayan sallah ko guda 1, telan sa ya gudu mai da kaya kuma bai san shagonsa ba

Nace tsaya abdull , jibi fa sallah
Nima yanzu qoqari nake na gama dana gabana na samu nayi wa kaina dan nima banida na zuwa idi

Wai na taimaka masa, bayida inda zai samu dinki yanzu.

Toh, nidai na karbi kaya, nace zanyi maiii express kuma nace maii gobe zaiii samu

Na amshi kudina har na tura kudin mayafi dasu

Amma a raina nasan sai 4 ga sallah zaiiii samu kayan nan

Iya Kaci dai ayita turanci gobe

Jama’a bazasu hallaka ni ba, yanzu bayana ciwo yake mun kaman yar shekara 80

Ina dalili!

Fasting of the First Ten Days of Dhul-Hijjah Begins on Wednesday: 28/5/2025Congratulations to those who witness them and...
24/05/2025

Fasting of the First Ten Days of Dhul-Hijjah Begins on Wednesday: 28/5/2025
Congratulations to those who witness them and remind others... “And [by] the ten nights...”

Wednesday: 1 Dhul-Hijjah — 28/5/2025

Thursday: 2 Dhul-Hijjah — 29/5/2025

Friday: 3 Dhul-Hijjah — 30/5/2025

Saturday: 4 Dhul-Hijjah — 31/5/2025

Sunday: 5 Dhul-Hijjah — 1/6/2025

Monday: 6 Dhul-Hijjah — 2/6/2025

Tuesday: 7 Dhul-Hijjah — 3/6/2025

Wednesday: 8 Dhul-Hijjah — 4/6/2025

Thursday: 9 Dhul-Hijjah — 5/6/2025 (Day of Arafah)

Friday: 10 Dhul-Hijjah 6/6/2025 (Eid Al-Adha)

Wishing you all a blessed season
“And remind, for indeed, the reminder benefits the believers.” 🌙🕋🕊️

21/05/2025

Ka aure ta daidai kuɗinka ko ka yi da na sani...🧏‍♀️

Shirme kawai da rashin sanin yakamataAllah yasa mudace
11/05/2025

Shirme kawai da rashin sanin yakamata
Allah yasa mudace

Rabbi inni Lima anzalta ilayya min khaireen faqeer
08/05/2025

Rabbi inni Lima anzalta ilayya min khaireen faqeer

It is unfortunate that in this generation you can have 1thousand naira fornication with a lady😭😭  but one million he wil...
07/05/2025

It is unfortunate that in this generation you can have 1thousand naira fornication with a lady😭😭 but one million he will fail to marry 😭🤲🙏

Hi🤲
17/04/2025

Hi🤲

⎯follow my page ⎯⃝🤍 ❣∙──༅༎﷽༎༅──∙❣ 🕋 When was Ariana Grande's singing talent revealed?......................................
15/04/2025

⎯follow my page ⎯⃝🤍 ❣∙──༅༎﷽༎༅──∙❣
🕋 When was Ariana Grande's singing talent revealed?........................................................................................................... ......................................................................................................... ............................................................................................................................................................................................................................
Ariana Grande: A Journey of Talent, Resilience, and Stardom
Ariana Grande is a name synonymous with immense talent, resilience, and global stardom. From her early beginnings in musical theater to becoming one of the most influential pop icons of her generation, Grande's journey is a testament to her remarkable abilities and unwavering determination.
# # # Early Life and Beginnings Born on June 26, 1993, in Boca Raton, Florida, Ariana Grande-Butera was destined for greatness. Her mother, Joan Grande, is the CEO of Hose-McCann Communications, and her father, Edward Butera, owns a graphic design firm. Grande's love for music and performing was evident from a young age, as she participated in local theater productions and sang at various events, showcasing her prodigious talent. Grande's first major break came at 15 when she landed a role in the Broadway musical "13." Her
performance earned critical acclaim and a
National Youth Theatre Association Award, laying
the foundation for her burgeoning career in
entertainment.
# # # Rise to Fame: Nickelodeon Years Grande's big break came in 2009 when she was cast as Cat Valentine on the Nickelodeon series "Victorious," created by Dan Schneider. The show revolved
around students at a performing arts high

Work
13/04/2025

Work

Address

Tsallake Behind Railway �
Gombe
KING���

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sir Evyrahym posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share