SHOP WITH HAUWA

SHOP WITH HAUWA 🛍️ Kayan sakawa da kayan kitchen masu kyau
🚚 Delivery available
💯 Quality guaranteed
📦 Nationwide delivery
📲 Order on WhatsApp: 08163634518

20/09/2026
Karkayi korafin Meyasa yaro baya jin qan iyaye, wasu lokutan rashin basu kulawa da tarbiya tare da ja ajiki yakan janyo ...
20/09/2026

Karkayi korafin Meyasa yaro baya jin qan iyaye, wasu lokutan rashin basu kulawa da tarbiya tare da ja ajiki yakan janyo suji kamar soyayyar kanta ma Zunubi ce.

Mafi alkhairinku shine wanda yake kyautatawa Iyalansa inji Annabi SAW.

Allah ka kara mana lafiya, wadata da kwanciyar hankalin kyautata Iyaye, yan uwa da Iyalanmu Ameen.

20/09/2026

GASKIYA MAI ZAFI: BA KOWA YA DACE YA ZAMA ABOKINKA BA.

Wani mutum zaka iya gaisawa da shi, ka yi masa murmushi, amma ba lallai ne ka bashi damar shiga sirrin rayuwarka ba.

Shin kun yarda?

Ku fadi dalilin ku a comments—amma mu yi magana cikin mutunci. 👇

Wasu shahararrun iyalai da s**a shahara a fannin ilimi a Japan, hankalinsu ya tashi sun fashe da kuka sakamakon ganin ca...
20/09/2026

Wasu shahararrun iyalai da s**a shahara a fannin ilimi a Japan, hankalinsu ya tashi sun fashe da kuka sakamakon ganin calculator a dakin dan su.

Babbar damuwar su itace, yaron zai daina amfani da kwakwalwarsa ya koma dogaro da na'ura mai kwakwalwa Calculator 'wato zai taso a dakiki kenan'.

Shidai wannan labarin da na baku ko gaskiya ne koma dai karya ne nima haka nagani ana ta yadawa a wasu shekarun da s**a gabata.

Shin kuna ganin da gaske hakan zata iya faruwa?

Baby girl set 4000Gombe Yalanguruza09113519486
18/09/2026

Baby girl set 4000
Gombe Yalanguruza
09113519486

18/09/2026

ALHAMDULILLAH ya Rabbi for the gift of life

7500Gombe09113519486
17/09/2026

7500
Gombe
09113519486

Kar ku min rowa like da coment ko Baza ku Saya ba na gode35kGombe09113519486
17/09/2026

Kar ku min rowa like da coment ko Baza ku Saya ba na gode
35k
Gombe
09113519486

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatima Sa'id Muhammad, Ahmad Shehu, Abdul Bazamfare, Mama...
16/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatima Sa'id Muhammad, Ahmad Shehu, Abdul Bazamfare, Maman Yasir, Smater Predictions, Aminu Jibrin, Saminu Rabiu, Ibrahim Abubakar Kutama, Ahmad Muh'd Bawa Shaho, Naseer Bee, Dan Aleey, Suleman Abdulkadir, Adamu Tata Nj, Dáddy's ẞhøií, Aliyu Muhammad, Æsamad Bob, Muhd M Sharif, Zakari Yau Abdullahi, Kïñgg Äbbäh Äg, Itz Abdulhayatu Abdullahi, Hauwau Abubakar, Rabiatu Abubakar, Masoyin Shehu, Mikiya Dub Studi Officia

Address

Gombe
760101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHOP WITH HAUWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share