Abu Hamdan Feroza & Agate Hub

Abu Hamdan Feroza & Agate Hub Muna samar da asalin duwatsun Fayruz (Iranian Feroza) da kuma duwatsun Aqeeq (Agate) daban-daban. Abu Hamdan & Co. muna tabbatar muku da inganci da gaskiya.

Muna Gombe, kuma muna aika kaya ko'ina a Najeriya.

FAIRUZ GOLD "Ba iya Farin jini ne ba, A'a tare dashi Akwai Sirrin buɗi na harkoki da Samun Jama'a a kasuwa ko siyasa ko ...
30/06/2026

FAIRUZ GOLD

"Ba iya Farin jini ne ba, A'a tare dashi Akwai Sirrin buɗi na harkoki da Samun Jama'a a kasuwa ko siyasa ko Harkar Almajiranci (Addu'a), bai takaita ga daukaka ba har Ijaba (Karbuwar Addu'a) ana Samu ta Hanyar Amfani da Fairuz kamar yadda yazo daga Jikan ANNABI ﷺ IMAM Jaafarussadiq A.s".

"Ka Mallaki Fairuz a yanzu kafin Al'umma su ƙara wayewa da Lamarinsa a lokacin zai maka matukar tsada kuma irin ORIGINAL din da muke Siyar Muku zeyi wahala nan gaba".

Ku siya ta +2347047888700 za'a tura Muku duk inda kuke a wannan Duniyar.

SIRRIN DUWATSU MASU DARAJA: SHIN SUNA DA TASIRI IDAN ANSANYA SU A JIKIN DAN ADAM?Insha Allahu zamu fara da wannan rubutu...
16/04/2026

SIRRIN DUWATSU MASU DARAJA: SHIN SUNA DA TASIRI IDAN ANSANYA SU A JIKIN DAN ADAM?

Insha Allahu zamu fara da wannan rubutu domin wayar da Kan al'ummarmu game da lilimin duwatsu masu daraja.

Daga cikin abubuwan da Allah (SWT) ya halitta a cikin kasa, akwai duwatsu masu daraja wadanda ba kawai don ado aka yi su ba, a'a, kowane daya daga cikinsu akwai wasu sirrika da hikimomi da aka boye a cikinsa.

Malamai da dama sun yi rubuce-rubuce akan abin da ake kira "Khawassul Jawahir" (Sirrin duwatsu).

1. Dutsen Aqeeq (Agate)
Wannan shi ne dutsen da ya fi shahara a tarihin Musulunci.

Tasirinsa: Malaman Musulunci da dama sun ambata cewa sanya Aqeeq yana taimakawa wajen kawar da talauci da kuma kawo natsuwa ga zuciya.

Hujja:Imam Al-Baghawi da wasu malaman sun ruwaito cewa sanya zoben Aqeeq yana sanya albarka a cikin abin hannun mutum. An ce yana daya daga cikin duwatsun da s**a fara shaida kadaitakar Allah.

2. Dutsen Yaqut (Ruby/Sapphire)
Dutse ne mai tsananin karfi da daraja.

Tasirinsa: An ambata cewa yana karfafa zuciya da kuma sanya wa mutum kwarjini a idon mutane. Har ila yau, wasu malaman sun ce sanya shi yana maganin damuwa (depression)

Hujja: Acikin littafinsa *Al-Jamahir*, Al-Biruni ya kawo cewa mutane da dama sun gwada kuma sun ga cewa Yaqut yana kare mutum daga bugun zuciya idon mutum ya firgita.
3. Dutsen Firuz (Turquoise)

Wannan dutsen mai launin ruwan hoda da kore yana da daraja sosai.

Tasirinsa: An fi sani da dutsen "Nasarar Ubangiji". Malaman hikima sun ce duk wanda yake sanya Firuz, addu'arsa tana da saurin karbuwa, kuma Allah baya barin hannunsa ya fadi banza (talauci).

Hujja: Akwai ruwayoyi daga manyan magabata da s**a nuna cewa Allah Madaukakin Sarki yana jin kunyar barin bawan da ke sanye da Firuz ya koma hannu fanko.

4. Dutsen Zumurrud (Emerald)
Dutse ne mai koren gaske.

Tasirinsa: An ce yana sanya sauki a cikin dukkan al'amuran da s**a yi tsanani. Yana kuma kara kaifin hankali da fahimta.

Tambaya ga masu bibiyarmu:
A cikin wadannan duwatsu, wanne ne kafi so, kuma wanne kake sanye da shi a yanzu?

.

Assalamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki, muna sanar daku cewa domin mallakar zoben azurfa Mai dutsen fayruz original K...
14/04/2026

Assalamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki, muna sanar daku cewa domin mallakar zoben azurfa Mai dutsen fayruz original Ko aqeeq zaku iya tuntubar mu domin samun masu Inga ci da rahusa.

If you are looking quality and original gemstone kindly contact us
14/04/2026

If you are looking quality and original gemstone kindly contact us

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Hamdan Feroza & Agate Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share