17/07/2021
kiranmu ga 'yankasuwa musamman masu saida dabbobi (raguna da sauransu),
Don Allah kusassauta kusa sauqi a ranku da kasuwanku,
tayanda talaka zai samu daman yin layya da qaramin kudinsa.
muna roqo Allah yasa albarka a dukiyan mai sassautawa talaka.