Sidi Ali Gombawa masoya shehu

Sidi Ali Gombawa masoya shehu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sidi Ali Gombawa masoya shehu, Shopping & retail, Bolari esst, Gombe.

05/06/2026

Alhamdu shehu Gombawa masoya shehu ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

 ♥️♥️♥️♥️
04/06/2026

♥️♥️♥️♥️

03/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salamatu Jafar, Adam Federe, Ibrahim Musa Gwako Ibrahim, Mu'azu Black Sheka, Babangida Bello, Iliyasumuhammed Dange, Ibrahim Yusuf, Basale Bukar, Majanun Baye Futuhi, Balarabe Sidi Usman, Danjuma Yusuf Maikyau, Shafiu Jkn Salisbu, Abkar Kyari Abkar Kyari, Abdulaliym Biyara, Habuabak Adam, Saadu Maman Sani, USman Lawal, Muhammad Sani, Belo Yusifa, Tijjani Aliyu, Bilal Saadu, Ahmad Khalifa, Basiru Rabe, Sagiru Ibrahim S Boy, Hassan ABdul Lahi, Garba Sule, Sulaeman Sayubi, Usman Lawan, Dayyabu M Sh*tu Sh*tu, Anne Eva, Aminu Abubakar Ishaq, Mrym Yahayh, Sani Audu, Zaharaddeeni Muhammad, Dahiru Farisa, Liriwanu Shamsi, Abdul Zeez Mohammad, Daniel Danladi, Mamman Musa, Saifullahi Lawal Isah, Fãïßâl Ædåmu, Yusuf Abdullahi Aliyu, Zahakitu Zahakiru, Ibrahim Yusifa, Bukar Muhammed, Haruna Muhammed, Sani Mohammed, Suleiman Shuibo, Abdul Qadir, Jubo Turawa

A Yau Juma’a: Sardaunan Gombe Ya Karɓi Gaisuwa Tare da Nuna Alhinin Rashin Alaramma Malam Mustapha Shehu BolariA yau Jum...
30/05/2026

A Yau Juma’a: Sardaunan Gombe Ya Karɓi Gaisuwa Tare da Nuna Alhinin Rashin Alaramma Malam Mustapha Shehu Bolari

A yau Juma’a, Mai Girma Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna (Sardaunan Gombe) ya zauna domin karɓar gaisuwar al’umma cikin girmamawa.

A yayin zaman, Sardaunan Gombe ya miƙa ta’aziyyarsa tare da bayyana alhini da jimamin rasuwar Alaramma Malam Mustapha Shehu Bolari na unguwar Bolari.

Ya yi addu’ar Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta wa marigayin, Ya sanya shi cikin Aljannatul Firdausi, tare da bai wa iyalansa, almajiransa da daukacin al’umma haƙuri da juriya na wannan babban rashi.

Allah Ya jiƙansa da rahama. Amin. 🤲

Sardaunan Gombe Dr Jamilu Isiyaku Gwamna ya gabatar da sallar Idi tare da mai girma gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhammadu...
27/05/2026

Sardaunan Gombe Dr Jamilu Isiyaku Gwamna ya gabatar da sallar Idi tare da mai girma gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya.

Bayan idar da sallah sun mika gaisuwar girma ga mai martaba sarkin Gombe HRH Alh. Abubakar Shehu Abubakar lll, Emir of gombe Allah ya maimaita mana.

GAYYATA GAYYATA GOBE ALHAMISS
20/05/2026

GAYYATA GAYYATA GOBE ALHAMISS

19/05/2026

Gombawa masoya shehu Mda Sautul haqqu♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

Annabi ﷺ ne ya faɗi za'a yi haka, Cewar Shehu Ɗan Aunty🥹 ya bukaci da adena ganin kamar anfisu damuwa da Allah, domin ba...
14/05/2026

Annabi ﷺ ne ya faɗi za'a yi haka,

Cewar Shehu Ɗan Aunty🥹 ya bukaci da adena ganin kamar anfisu damuwa da Allah, domin ba gaskiya bane.

Address

Bolari Esst
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sidi Ali Gombawa masoya shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share