Ausad Tech Hub

Ausad Tech Hub Ausad Tech Hub!

fage ne da zamu dinga tallata muku kayan amfani iri-iri kamar: Wayar hannu (sabo da fairly used) Kayan computer & accessories da kayan gida da na ofis, da kayan waya Power bank, chargers, Pouch da sauransu, akan farashi mai sauƙi

🚨 OFFICIAL ANNOUNCEMENT 🚨Muna farin cikin sanar da ku cewa an canza sunan wannan page daga Hussaina All in One Tech zuwa...
01/05/2026

🚨 OFFICIAL ANNOUNCEMENT 🚨

Muna farin cikin sanar da ku cewa an canza sunan wannan page daga Hussaina All in One Tech zuwa Ausad Tech Hub
Wannan canji yana daga cikin ƙoƙarinmu na inganta ayyuka da kawo muku sabbin kayan fasaha cikin sauƙi da aminci.

A Ausad Tech Hub, muna:
📱 Sayar da wayoyi da kayan waya accessories
💳 POS & recharge card services
🆔 SIM registration, NIN & BVN enrollment
🔌 Phone charging services

Mun gode da goyon bayan ku kuma muna fatan ci gaba da yi muku hidima mafi inganci.

📍 Mammy Market, Army Barracks, Jimeta Yola
📞 09066688209 | 07013141266

Ausad Tech Hub Your Trusted Tech & Digital Service Hub

Address

Jimeta
64001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ausad Tech Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share