Dandalin Labarai Da Dumidumin Sa Gida Da Waje

Dandalin Labarai Da Dumidumin Sa Gida Da Waje Palm oil processing company

16/07/2022

Da 'yan Najeriya sun san halin da wasu ƙasashen ke ciki da sun gode wa Allah - Buhari
Karin bayani: https://bbc.in/3zbKRDJ

10/07/2022

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno, a matsayin wanda zai yi masa mataimaki a zaben shekara.…

ALLAH YA TAIMAKA
13/06/2022

ALLAH YA TAIMAKA

ALLAH YA KYAUTA
07/06/2022

ALLAH YA KYAUTA

'Akwatinan zaɓe 20 za a ajiye wurin zaɓen fitar da gwani na APC'
👉https://bbc.in/3H3hmGy

18/04/2022
Abinda baruwanka dadin kallo gareshi
13/02/2022

Abinda baruwanka dadin kallo gareshi

Tun bayan da BBC Hausa ta wallafa bidiyon hirarta da Hajiya Ladin Cima a filin Daga Bakin Mai Ita, sai ce-ce-ku-ce ya barke kan batun nawa ake biyan jarumai.

Allah ya gafarta mata yasa ALJANNA Tazamanto makomarsa
06/02/2022

Allah ya gafarta mata yasa ALJANNA Tazamanto makomarsa

RFI Hausa na bakin cikin sanar da rasuwar daya daga cikin ma'aikatan ta, Garba Aliyu Zaria, wanda kafin rasuwar sa yake rike da mukamin Mataimakin Edita.
Garba ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin lafiya bayan ya gabatar da shirin safe jiya asabar 05 ga watan Fabarairu.
Marigayin ya bada gudumawa sosai wajen ci gaban da RFI Hausa ta samu a shekarun da ya kwashe yana aiki.
Za'ayi janaizar sa yau da safe a unguwar Agege dake birnin Lagos.
Da fatan Allah Ya gafarta masa, Ya kuma masa Rahama.

YAYI DADAI
28/01/2022

YAYI DADAI

Kotu ta umarci 'yan sanda su ci gaba da tsare matar mutumin da ake zargi da kashe Hanifa

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3udzbON

Address

Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Labarai Da Dumidumin Sa Gida Da Waje posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandalin Labarai Da Dumidumin Sa Gida Da Waje:

Shortcuts

Share