01/09/2021
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/L0vh0AWdNWPEBhI3t2tmRH
BARKA DA SALLAH ππ
Alhamdullillah Ya Allah
Alhamdullillah for the gift of life and health
Alhamdullillah for everything
I wl be forever be grateful to You Ya Rabbiππ»ππ»
Alhamdullillah we're back again πππππ
NABEELA
*π€(Rayuwar Aurena)π€*
BY THE DMKsβπ»
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~βπ»
Page 6οΈβ£toπ
Na tsaya shak, duk Jikina shai rawa yakeyi Sabida yanda zushiyarta Ke dukan uku uku..
Sir pisari...
Naga sun kwashe da Dariya,
Wow..! Dama kina da Tsoro Haka..?
AHMAD did you two know each other..?
No, I'm seeing her for the first time ya fada yana Kallon na..
Sir please...!
You can go...
Ina fita naga Shima Ya fito kuma ni yake bi naji Tsoro yashake Rufe ni, nashiga uku hanu teacher..
Nakai toilet din Amman ban shiga ba, Sabida bansa mai zai min ba..
Shima bai karasa ba Sir MAS'OOD yazo Ya same shi ina ganin Haka nayi saurin shigewa toilet Ina hamdala Acikin zushiyata, Har aka gama class din yau a tsorace nake, ana tashi nayi sauri na fita Don Banso in hadu dashi harnakai gate Naga sir MAS'OOD namin horn da in shiga motar.. Amma nayi kamar banji ba, sai shauri nakeyi Naga ya jawoni, har cikin mota ina ganin Wanan mutumin nafara Don Allah sir kuyi hakuri bada son Raina na mareshi kuma bansa teacher bane, nafara kuka Ina rokon su,
Dama bai Rufe kofar ba,
Wa kk mara?
Nayi pointing at him...
AHMAD is she telling the truth..
Yes.
Ina Yarinya nan Dana baka Labarin Rana Saturday itace wanan..
Haka kawai fa bataji tsoron girmana ba, ta dauki Hannu ta mareni...
Ke kam meyasa kk yi haka?
Sir bashine yaje yaje...
Yaje Yayi mai..?
Sister ta tace yaje yana taba Mata Jiki kuma har yana cewa ta bishi shine zushiya ya dibe ni na mareshi..
What the hell is that.. So you slapped me because of that.. ?
You surely pay for it..!
Wait wait AHMAD is she saying the truth..?
Like
WhatsApp Group Invite