Sauyin yanayi by waju kgk

Sauyin yanayi by waju kgk Mutemaki juna Babu ban bancin aqida Amana da riqon gaskiya sune linzamin maida bawa basarake muri gaskiya domin tazame Mana jagora ✊

14/04/2025

UPDATE DIN MU NA DAREN YAU 🔥 👇

1. dazu UNICH sun kawo form Wanda idan aka cika zasu bada 500 points kyauta Fatan kowa yacika

2. Ga wanda BEAMABLE dinsu baya budewa, Ku tafi playstore kuyi installing wannan VPN mai suna "Urban VPN" ku canza location zuwa "Paraguay" sai kuma activating dinsa,shikenan..
Sai ku shiga BEAMABLE dinku kuyi completing tasks

3. Freedogs Ina tunanin sun rufe claiming fatan kowa yayi claiming nashi zuwa
1 KUCOIN EXCHANGE
2 COINEX EXCHANGE
3 GET IO

4. Ari quiz answer
(Bringing off-chain data onto the Blockchain)

5. Paw's s**ace kutanadi Sol Gas fee ga Wadanda zasuyi claims onchain wato sune Wadanda basu samu daman offchain deposit zuwa Exchange ba...
Idan kanada account dinda bakayi offchain deposit ba to wannan zancen naka ne domin dama kowa yasan onchain claim dole saida Gas fee.

6. PAws sun kara turawa BYBIT da BITGET tokens guda billions bakwai-bakwai 7B tare da wata wallet wacce sunan ta bai bayyana ba...
Da dukkan alamu wannan karon ba za a kara ɗagawa ba, In Shaa Allah

7. Yau ce rana ta karshe da Blum za su rufe yin wannan trading din.

8. Amsar marina protocol
[B]

9. Xenea quiz Amsar mu NAYAU
{Avoiding disclosure of your crypto holding}

10. Xenea Bayan kun yi claiming na Daily quiz, idan kuna san Mining rate ɗin Ku na Xenea yayi yawa, ku dage da shiga cikin app ɗin kuna fita, hakan yana ƙara mining rates kamar yadda s**a ce.

11. kiva blockchain sunce sunyi nasarar kammala test na farko akan kiva blockchain. Kuma Sannan suna yimana gdy muda muka tayasu yin hakan.....
Duk wanda yasan yasamu test token na kiva, to ina tayasa murna. Sbd sunce akwai kyauta dazasu bawa wa inda s**ayi testnet, kuma kyautar nan Bada jimawaba zasuyi.....
Sannan kuma kiva blockchain suna bawa wa inda basu samar damar yin testing na farko ba hakuri. Sunce dawanda basuyi ba dakuma sababbin users wanda basu samu damar yiba to suyi hkr kada su tayarda Hankalinsu, su kwantar da hankalinsu sbd akowane lkc za'a fara round 2 na testnet,

12. Yauwa

14/04/2025

😭😭😭😭 A yafeman banta6a karya dokar kungiya ba tunda nake sai yau Amma don Allah shuwagabannin kungiya💪 kuyimun afuwa🙏
Yau Ina tafiya 🚶 daga Abuja zuwa katsina🚐 nida budurwata anzo kar6ar kudi mota🤓 tayi tunanin nizam biya kudin duka🙆 to dama lokacinda ake amsar kudin bacci nakeyi🛌🛌 sai naji tana buguna daff-daff 🙄 Ina tashi sai nace Mata lafiya?? Sai taceman kudin mota ake hadawa🙄🙄 sai nace 👉ok👈🏼 kinbashi naki?🤣 Sai taceman 👉 aa🙄 sai nace Mata to mik**e jirane😎😎 sai taceman ba komai🙅🙅 sai taceman wallahi akwai matsala, nace Miya farune, taceman 👉 batada kudi🤣sai Mata kinsan zakiyi tafiya miyasa k**e rasa kudi ko zubarwa kikayine?? Saina wannan ba matsala bane 😛 nawa zan rantamaki?? Sai taceman ai ko mun Isa gida batada kudinda zata biyani🙄🙄🙄 nace Mata to yanzu ya zamuyi, ko muyiwa direba magana sai ya saukeki ranarda kika samu kudi saikizo, tace aa muje zata kar6a wajen kishiyar mamanta saita bani, nacemata kintabbata kishiyar mamanki tanadasu taceman 👉 eh! Nace to ba matsala Allah ya saukemu lafiya 🙏🙏 to yanzu hakadai gani a gidansu munata muhawara da yayanta ya bani 2450 Babu cikon naira 👉50 to yanzu a matsayina na Dan kungiya wane mataki yakamata na dauka, Akan zamba cikin aminci da'akiyiman😎😎😎

14/04/2025

Muma munshiga ehyane fa

Maganar gaskiya peter obi ya dace ace shine shugaban qasarmu🙆mun shaida dan sanda abokin kowa ne✌️cikin aljannu akwai ma...
13/04/2025

Maganar gaskiya peter obi ya dace ace shine shugaban qasarmu🙆mun shaida dan sanda abokin kowa ne✌️cikin aljannu akwai mai shan sigari 🚬 da goro fa🤔

13/04/2025

YASIN LEMUN TSAMI DA JARKANWAR DA MUKE SHA DOMIN KWANTAR DA TARZOMA SHIMA YADENA AIKI YANZU🥴😭

💥$Paws🐾Muna cikin alkairi  ya Allah Kasa $Paws yazamo silar samun nasarorin mu, Allah ka tabbatar dashi a farashi mai ky...
13/04/2025

💥$Paws🐾Muna cikin alkairi ya Allah Kasa $Paws yazamo silar samun nasarorin mu, Allah ka tabbatar dashi a farashi mai kyau, wanda koda guda 100 mutum ya mallaka, zesamu alkhairin da bamuyi zatoba, Albarkan Annabi da Alkur'ani, s a w ❣️💖

Allah ubangiji ya tabbatar mana da alkhiri

Paws ✊✊✊✊

Duk Wanda yayi paws insha Allah zai kukan farin ciki Joy is coming
13/04/2025

Duk Wanda yayi paws insha Allah zai kukan farin ciki Joy is coming

Address

Kagarko L G A State
Kafanchan
KADUNA

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

07068923933

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sauyin yanayi by waju kgk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category