Kiwon tattabaru

Kiwon tattabaru Allah ka bamu ruwa

20/09/2021
22/06/2021

KA KARANTA ANATSE

WANNAN WANI LABARI NE NA MUTA'NEN DAH

NA KAWOSHI FB NE SABODA HIKIMAR DA TAKE CIKINSA

Azamanin da akwai wani gari dasuke za6ar sarki wanda zai mulkesu tsawo shekara 1

idan shekara tacika sai sud'auki sarkinsu sud'aura shi akan giwa sannan azaz zagaya dashi cikin gari don yayi ban kwana da jama'ar gari

bayan angama za'gaye gari da sarki ne sai azo ad'aurashi akan jirgin ruwa akaishi wani jeji dayake da nisa daga garin sai ajiyeshi

anan zai gama rayuwarsa har yamutu

sukuma sai sudawo su za6i wani sabon sarki

WANNAN ITACE AL'ADAR WANNAN GARIN

Alokacin da sarkinsu yacika shekara d'aya sai s**ad'aukeshi s**a d'aura akan giwa aka zaz zagaya gari dashi anayimasa bankwa'na

shi kuma sarki baqinciki duk ya baibayeshi

bayan sungama yima sarki ban kwana ne sai s**azo s**a d'aurashi akan jirgin ruwa s**a kaishi wannan jejin mai nisa s**a ajiyeshi sukuma s**a k**a hanya don da'wowa gida

akan hanyarsu ta da'wowa gida ne s**aga wani jirgin ruwa wanda yake d'auke da wani saurayi yayi hatsari ya nitse cikin ruwa
koda s**aga haka sai s**ayi sauri s**a ceto saurayin s**a kaishi garinsu sannan s**a roqeshi da yazama sarkinsu bayan sunyimasa bayani akan al'adarsu ta za'6en sara'kuna

da farko yanuna cewa bayason wannan sarautar amma daga baya sai ya amince yakar6i sarautar

Bayan kwana 3 da zamansa sarki ne sai yatambayi wazirinsa

shin zaku iya kaini jejin da kuke kai sara'kunan ku tun yanzu kafin watanni 12 sucika?

sai waziri yace me zai hana

sai s**a d'aukeshi s**a kaishi jejin

bayan sunzo jejin ne yatsaya yakalli jejin yaga ga'war wakin sara'kunan da s**a gabata gasunan aya'she akan qasah

kwata kwata jejin bayada tsa'ri domin qayoyine da na'mun dawa masu hatsari aciki

koda sarki yaga haka sai yayi umarni da maya'qansa da subi way'annan miya'gun na'mun dawan s**ashe su nan ta'ke s**ariqa binsu suna kashewa

saida s**a kashe dayawa daga cikin namun dawan ragowar kuma s**a gudu

bayan sarki yadawo gida sai yasa akata'ramasa maza'je 100 way'anda keji da qarfi

sai yad'aukesu aiki da suje su tsaftace wannan jejin

sannan s**awar da ga'war wakin sar'kunan da s**a gabata da ga'war wakin namun dawan da aka kashe

sannan kuma yace su sas sa're bishiyoyin da keciki jejin

sai sarkin yariqa ziyartar jejin
sau 1 akowane wata

awatan da da aka fara aikin ne aka gama kore namun dawa daga jejin kuma aka gama sassa're qana'nan bishiyoyin dake jejin

bayan wata 2 kuwa anriga angama tsaftace jejin sai sarki yayi umar ni da ashuka kayan marmari acikin jejin sannan yayi umarni da azuba dabbobin gida irin su ka'ji da agwa'gi da awa'ki da sha'nu
bayan wata 3

sai sarki ya umarci agina babban gida acikin jejin sannan yasa aka tanadi jiragen ruwa agefen gidan

LALLAI WANNAN SARKIN AKWAI WAYAU

domin aduk lokacin da ha'kimansa s**ayimasa kyautar dukiya to 6oyeta yakeyi acikin wannan gidan da akagina masa acikin jejin

bayan cikar wata 9 da mulkinsa sai yasa aka ta'ramasa ha'kimansa sannan yacemusu

na sani cewa atsa'rinku kuna kai sarki wancan jejin ne bayan cikar watanni 12 to nidai aha'lin yanzu so nakeyi akaini tunyanzu

koda s**ajin haka

sai s**ace dashi bazaiyuwu ba domin haka ya sa'6ama al'adarsu don haka saidai yajira nan da wata 3 sannan akaishi

haka yajira saida wata 12 s**a cika cif sannan s**azo s**afito da sarkinsu s**a samasa tufa'fi masu tsada s**a d'aurashi akan jibge giyar giwa s**ariqa za'gayawa da shi acikin garin duk inda akawuce sai muta ne suriqa yimasa ban kwa'na

amma babban abinda yake basu ma'maki shine yadda sarki ke d'agomusu hannu cikin murmushi yana da'riya sa6anin sarakunan da s**a gabata

sai s**a tambayeshi dalilin murmushin da yakeyi

sai yace:ALOKACIN DA AKA GAIFI JINJIRI TO YANA ZUWA DUNIYA NE YANA KUKA

AMMA WAY'ANDA KE GEFENSA MURNA SUKE DA ZUWANSA DON HAKA KAYI QOQARI KAGA KAYI TANADI TAYADDA ZAKABAR DUNIYA KANA FARIN CIKI SU KUMA WAY'ANDA KE GEFENKA SUKE KUKA

sara'ku nan da s**a gaba'ta

sun shagaltune da jin dad'i alokacin mulkinsu ni kuma na shagaltu ne da gya'ran mazauni na nagaba harsaida gurin yazama lambu mai kyau tayadda zanyi rayuwa acikinsa asauqaqe,

TO Y'AN UWA YANZU NE LOKACIN YIN TA'NADI idan wannan
lokacin na rayuwar duniya yawuce ba tare da kayi ta'nadi ba to kaima kazama sorry k**ar yadda way'ancan sarakuna s**azama abin tausayi kai gwa'rama way'ancan sarakunan tunda dai su aduniya ne kawai don haka akwai aiki agaba... ALLAH S.W.T YABAMU KYAKY KYA'WAN QARSHE,

17/06/2021

Send a message to learn more

Address

Dorayi
Kano
0816793483208085878740

Telephone

+2348167934832

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kiwon tattabaru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share