A.A uthman Dan/koli sheka

A.A uthman Dan/koli sheka Fadakarwa /ilma

20/06/2023

🇳🇬

AMIN SUMMA AMIN.
26/07/2022

AMIN SUMMA AMIN.

NA ANNABI YA CE AMIN: "Ya Allah Ka Sa Ta'addancin Masu Garkuwa Da Mutane Ya Juya Kan Waɗanda Suke Ɗaukar Nauyinsu, Da Waɗanda S**a Mayar Da Ta'addancin Hanyar Neman Kuɗi", Cewar Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

25/07/2022

Uwa Ta Gari

Kashi Na 1

Abu Na Farko 'Yan Uwa Muyi Koƙari, Manufar Da ALLAH Ya Shar'anta Mana Addini Shine Domin Mu Samu Tsira

Dama Ce Babba A Rayuwa ALLAH Ya Fahimtar Dakai Addini, ALLAH Ya Soyantar Maka Da Imani, ALLAH Ya Ƙyamatar Maka Da Kafirci Da Saɓon ALLAH

Yana Daga Cikin Manya Manyan Ni'imomi Da ALLAH Kema Bawa, Shine Ya Buɗe Zuciyar Sa Bawan Yazam Bawane Mai Karɓan Canji A Rayuwar Sa
Duk Lokacin Da Yaga Abun Da Ba Daidai Ba Zai Dawo Kan Abinda Yake Daidai, Muyi Ƙoƙari Mu Ribaci Wannan Dama Ta Rayuwa Da Lafiya Da Imani Da ALLAH Subhanahu Wata'ala Ya Azurtamu Dashi

Akwan A Tashi Wataran Za'a Wayi Gari Bama Nan 😓
Abunda Muka Karanta Ko Abinda Mukaji Ankaranta Mukayi Aiki Dashi, Jama'a Shine Zai Amfane Mu

Annabi ﷺ Yace; Abubuwa Guda Uku Suke Rakiya Wa Ɗan Adam Bayan Ya Mutu, Dukiyar Sa Zata Mai Rakiya Wataƙil Lokacin Daza'a Kai Ka Maƙabarta Atafi Harda Motar Ka Annabi Yace;Dukiyarka Zata Ma Rakiya, Iyalan Ka Zasu Ma Rakiya, Annabi Yace; Ayyukan Ka Suma Zasu Bika Maƙabarta 😓

Annabi ﷺ Yace; Biyu Zasu Dawo Su Bar Ɗaya Tare Dakai, Da Dukiyarka Da Iyalanka Zasu Dawo Iyalankan Su Raba Gadon Dukiyarka
Amma Zasu Bar Ka Da Aikin Ka Dashi Daka Ƙare Zaman Ka Acikin Kabari Aje A Maka Hisabi Dashi Abaka Makomar Ka.

Mu Haɗu A Kashi Na Gaba 🙏

Ku Tayamu Da Addu'a Na Fatan Alkairi 'Yan Uwa

25/07/2022

Tsaya Kuji 👂

Muna Ta Kukan Tsaro Bamu Da Tsaro Wallahi Baza Muga Canji Ba Har Sai Munbi ALLAH

Nasan Abinda Nakeyi Maras Kyau, Kaima Kasan Naka, Kema Kinsan Naki, Ku Ma Kunsan Naku

Shawari Mu Gyara Alaƙar Mu Da Mahaliccin Mu Idan Muna Son Rayuwa Cikin Aminci Da Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali

Bazafa Asaɓa Ma ALLAH Aci Nasara Ba, Idan Anason Mafita Shine Kawai Abishi Dukkkan Wani Sababi Wanda Ake Ganin Ta Nan Ne Aka Samu Ɓaraka Game Da Rashin Tsaro Da Ake Magana

To Mu Koma Ga ALLAH Tukunnah Sannan Sai Mu Dubi Inane Ya Ɓarke Sannan Mu Ɗinke

Idan Mun Canza Abubuwa Zasu Canza 👌

ALLAH Acikin Al-Ƙur'ani Mai Girma Yake Cewa;

ذلک نأن الله لم يک مفيرا نعمة أنعمھا على قوم حتى يفيروا ما بأنفسھم
ALLAH Baya Haka Wai Ya Canza Wata Ni'ima Da Mutane Suke Ciki, Suna Cikin Kwanciyar Hankali Suna Cikin Walwala Suna Cikin Nutsuwa Ya Canza Ya Jefa Su A Wahala

ALLAH Yace Shi Baya Haka, Har Sai Su Mutanen Ne S**a Canza Yanayin Da Kansu

Saboda Haka Inka Canza Yanayi Shikenan Sai Yanayi Ya Canza,
Saboda Haka In Mun Gyara Rayuwar Mu Zata Dace Da Rayuwar Masu Gyara, In Mun Munana Sai Rayuwar Mu Ta Dace Da Rayuwar Maɓar Nata 😓

ما يفعل الله بعذابکم إن شکرتم وآمنتم
"ALLAH Yace; Me ALLAH Zaiyi Da Muku Azama Inkun Yi Imani Kunyi Godiya"🤷‍♂️

Jama'a Muji Tsoron ALLAH Irin Waɗannan Ayoyi Suna Nan Birjig Acikin Alqur'ani Mai Girma

Ubangiji ALLAH Ya Kawo Mana Mafita Cikin Rayuwar Mu Ta Kowace Fuska 🤲

WANNAN WANE SABON FILM NE!NIFA BAN GANE BA JAMA'A.
22/07/2022

WANNAN WANE SABON FILM NE!
NIFA BAN GANE BA JAMA'A.

Wata Babbar Kotun taraiyya dake zamanta a Abuja, ta sahhalewa wata kungiyar farar hula samun wani umarnin kotu dake neman tursasa Sufeton Yansanda na kasa, gurfanar da Dantakarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar APC Bola Tinubu bisa zarginsa da bada bayanan Karya.

Address

Sheka Achilafiya Baranda
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A uthman Dan/koli sheka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.A uthman Dan/koli sheka:

Shortcuts

Share