Masoyi na Annabi

Masoyi na Annabi San Annabine gatan Mai rai da gawa gatan talaka da Mai kudi

01/08/2022
08/07/2022

Barkaku da ranar jumaa kuma
Ranar Arfa rana mai ysarki da falala ga duk Aluman muslims
Ina rokon Allah yasa wannan
Rana tazamo silar kankarewar zunuban mu da yayewar ko wani bakinciki

Send a message to learn more

05/06/2022
My brother Allah ya karama Nisan kwana da ilimi Mai anfani muna Alfahari da Kai Dan kai nisa asan raaulullahi SAW
25/05/2022

My brother Allah ya karama Nisan kwana da ilimi Mai anfani muna Alfahari da Kai Dan kai nisa asan raaulullahi SAW

12/04/2022

Aslm Al umal muslims
Fatan kunsha ruwa lpy
To Allah yakarbi ibadun mu
Yasa Albarka Arayuwar mu
Idan kana San Annabi kace Amin

Send a message to learn more

Marhaba bika ya rasulullahi Inata Taya Muslim murna shiga saban wata Mai tsarki Mai Albarka watan haihuwar fiyanyan hali...
07/10/2021

Marhaba bika ya rasulullahi
Inata Taya Muslim murna shiga saban wata Mai tsarki Mai Albarka watan haihuwar fiyanyan halita Annabi Muhammad sallalahu alaihi wasalam Allah yakara yarda agareshi masoyin Annabi yace Amin

29/09/2021

Babu wata soyyaya
Da ake samin ribarta duniya da lahira har ta zamoma haske acikin duhu
Face ta Annabi Muhammad sallalahu alaihi wasalam

Send a message to learn more

Address

Kurnayankif
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyi na Annabi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masoyi na Annabi:

Share