27/07/2026
MASU LAYIN MTN KU ZO KU AMFANA.
YACCA ZA KA SAMU 1GB MTN DATA TA WATA DAYA.
Ƙorafinka ya zo karshe akan tsadar Data.
N300 kaɗai ta isheka samun isashshiyar data a tsawon wata daya (1 Month Validity).
Mun kawo wata AWOOF Data a BetaSub wacce za ka samu:
1GB
2GB
3GB
4GB
5GB
Ya ku ka ji bagas din? Wani abin burgewar ma shine tsawon wata 1 za ka yi ka na amfani da ita ba tare da ta yi expire ba.
Har kun ƙagu ku ji yacca za ku same ta ko? An zo wurin ai:
Ni da ku mu shiga cikin application ɗinmu na BetaSub, mu danna kan ➡️ Data, mu zabi MTN a Network, sai mu danna kan ➡️ MTN AWOOF, sai mu zabi wacce muke so kawai mu kandama.
Datar ta na da inganci, da kuma saurin aiki, amma ku gwada, na san lalle za ku ba da labari.
Ku duba bangaren comment ku sauke application din daga Play Store ko App Store.
Mun Gode!