Abdullahi A.Bature

Abdullahi A.Bature Animal keeping,buying and selling,travelling lover,reading,research,chatting,adviser,content creator,advertiser.

06/01/2026

manhajar sinnts tana maraba daku

I'm inviting you to join Sinnts - the best app for Internet of Value for Value. Click to accept my invitation!

04/12/2025
omo ne na buhu dan awoa price mai rahusa siyan daya ko sari
29/11/2025

omo ne na buhu dan awo
a price mai rahusa siyan daya ko sari

20/09/2025

Ka kula da lafuzzanka ko da yaushe. Wata maganar idan ta qwarzani zuciya tabonta na daɗewa bai warke ba. Kai ka manta amma mai sauraronka sai ya daɗe cikin jinya.

Copied from
Dr. Jameel Muhammad Sadis PhD

19/09/2025

Wanda kaga yana wasa da Sallah yana wasa da lahirane🥹

18/09/2025

Murmushi tamkar zaman lafiya ne idan ka ganshi ka mayar dashi
Kyawun ruhi shine murmushi
Kyawun tarbiyya shi ne sanya wasu murmushi
👌❤️

17/09/2025
17/09/2025

Kafin a zurfafa a soyayya a dinga tunawa da genotype!

16/09/2025

Duk mutumin da zai maka wa'azi ko ya ja hankalinka akan nisantar SHIRKA baka da masoyi kamarsa.
Tbbs

Address

Aabature714@gmail. Com
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi A.Bature posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share