Dr. Muhammad Sani Umar Arkam

Dr. Muhammad Sani Umar Arkam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Muhammad Sani Umar Arkam, Kano.

Wannan shafi an kafa shi ne domin yaɗa karatuttuka, wa’azuzzuka da shirye-shiryen ilimi na Dr. Muhammad Sani Umar (Arƙam), tare da karfafa tarbiyyar Musulunci da wayar da kan al’umma akan Alqur'ani da Sunna.

13/09/2026
11/09/2026

Tafseer Qur'ani daga masallacin Badar dake Unguwa Uku layin yarbawa

Tare da Dr. Muhammad Sani Umar (Arkam)

11/09/2026

khudba

28/08/2026

Cigaba da karatun littafin Arrahikhil makhtum

Daga masallacin Arkam Bn abi Arkam dake Unguwa Uku

Tare da Dr. Muhammad Sani Umar Arkam

28/08/2026

Tsokaci Akan hadisin dake magana game da makomar Iyayan Annabi (SAW)

28/08/2026

Khudubar juma'ah daga masallacin Badar dake Unguwa Uku layin yarbawa

Tare da Dr. Muhammad Sani Umar

24/08/2026

Wake ne mai cike da ilimi gami da nasiha

Tare da malam Sadiq Ibrahim

AYI SAURARO LAFIYA

21/08/2026

CIGABA DA KARATUN TAFSEER DAGA MASALLACIN BADAR DAKE UNGUWA UKU LAYIN YARBAWA

TARE DA DR. MUHAMMAD SANI UMAR

CIKIN SURATUL ALI'IMRAN AYA

Address

Kano

Telephone

+2347036596121

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Muhammad Sani Umar Arkam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share