Rumbun Ilimi Bookstore

Rumbun Ilimi Bookstore Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rumbun Ilimi Bookstore, Book shop, Bela Road, Rangaza Inkyan, Ungoggo Local Government, Kano.

Available at affordable price
25/09/2025

Available at affordable price

Alkaki da Ruwan ZumaIngantaccen Tarihin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam daga haihuwa zuwa jana'iza.Farashin litt...
09/09/2025

Alkaki da Ruwan Zuma

Ingantaccen Tarihin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam daga haihuwa zuwa jana'iza.

Farashin littafin: 3,000
Location: Kano, Rangaza Inkyan
Call/WhatsApp: 07014623913

25/08/2025
Grab your own copy
25/08/2025

Grab your own copy

24/08/2025

The (7) Habits of Highly Effective People

Location: Rangaza, Inkyan.
Price: N6000
Call/Whatsapp: 07014623913

Babu abinda ya kai ilimin Alkur'ani daraja. Ku nemi ilimi jama'a
24/08/2025

Babu abinda ya kai ilimin Alkur'ani daraja. Ku nemi ilimi jama'a

AMFANIN KARATUN LITATTAFAI NA ILIMI GA MAI SANA'A.1 karatu littafi zai baka damar samun ilmin da aka shekara 20 ana tatt...
24/08/2025

AMFANIN KARATUN LITATTAFAI NA ILIMI GA MAI SANA'A.

1 karatu littafi zai baka damar samun ilmin da aka shekara 20 ana tattara shi a lokaci ƙanƙani.

2 yayin karatun littafi zaka iya samun idea guda ɗaya wacce zata ƙarawa rayuwarka da sana'arka daraja (value).

3 karatun littafi zai baka damar koyan darasi daga kura-kuran da baka aikata ba.

4 karatun littafi zai baka damar koyon darasin rayuwar da baka yi ba.

5 karatun littafi zai sa ka zamo mai amfanarwa a cikin al'umma.

6 karatun littafi zai baka damar samar da ƙaruwa (value) a cikin sana'arka, wanda kasuwa za ta maka sakayya akan wannan.

7 karatun littafi ba damar warware matsaloli kaɗai zai baka ba, zai sa ka zama mai kirki, mai raha, mai farin ciki yayin warware matsalar.

8 karatun littafi zai sa ka zamo mai ƙanƙan da kai, yawan karatunka yawan yadda zaka gane kana buƙatar koyon abubuwa da yawa. hakan zai buɗe maka wata ƙofa ta neman sani da koyon abubuwa, ƙofar da take a kulle ga waƴanda basa karatu.

9 karatun littafi zai baka yawan shekaru amma aka. zai mayar da kai dattijo. mutane zasu ke tsinkayar wannan dattijantakar yayin mu'amala da kai. masu maka ciniki zasu amfana da wannan dattijantakar naka yayin mu'amala da kai. babu yadda ka iya dole sai ka zama dattijo idan kana karatu.

10 karatun littafi ko ba komai zai koya maka haƙuri, mutum mai haƙuri shi yake iya zama ya buɗa littafi mai shafuka da yawa , ya karanta dubunnan harufai domin kawai yana son ya samu sabon ilimi ko idea ko buɗewar kai. masu gajeren haƙuri shawara akan yadda zasu inganta rayuwarsu basu da haƙurin sauraronta b***e su iya buɗe littafi su zauna suyi karatu.

Bonus: matuƙar kana sana'a kana karatu.., bari na ƙarasa da turanci 😊:" YOU CAN'T FAIL IN LIFE. haka wani mai hikima ya faɗa min.

Shin wane littafi kake/kike karantawa?

Ina matan suke?Za ki yarda a baki wannan a matsayin sadaki?
24/08/2025

Ina matan suke?

Za ki yarda a baki wannan a matsayin sadaki?

Address

Bela Road, Rangaza Inkyan, Ungoggo Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rumbun Ilimi Bookstore posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category