Katsina Media News

Katsina Media News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina Media News, Shopping & retail, world, Katsina.

16/11/2024

Mafi yawan yayan masu hannu da shuni sunfi so suyi kwarya tabi kwarya basa auro yar talakkawa Wai miyasa haka❓

AMSHAK PHONES DELIVEREDKamfanin AMSHAK A karkashin jagorancin shugaban kamfanin gafai communication Dr Alh Musa Yusuf Ga...
05/03/2024

AMSHAK PHONES DELIVERED

Kamfanin AMSHAK A karkashin jagorancin shugaban kamfanin gafai communication Dr Alh Musa Yusuf Gafai yayi tattaki har birnin sin watau chaina domin yakwomaku cigaba acikin wannan jahar da kasar bakidaya dama wasu kasasen ketare da s**a hada da Niger, camaroon, Ghana, chard,Mali dadai sauransu

Shugaban wannan kamfani Dan Asalin jahar katsina ne dayayi ficce adukkan fadin kasarnan wajen sayarda wayoyin hannnu da kayan waya yayi da computers dadai sauransu

Haka zalika yayi amfani da damar da Allah yabashi yaje har chaina ya kulla yarjejeniyar kasuwanci da wani kamfani maisuna KONKA wannan kamfani sun shahara wajen kere kere na kayan amfani na wuta da wayoyi dadai sauransu

Yanzun Haka wayoyin AMSHAK sun iso gida Nigeria sun iso cikin birnin Katsina da kano da Abuja domin fadadasu acikin kasar da ma kasahen ketare Nan bada jimawaba

Wayoyin sun hada da kirar Android tab da Kuma wayoyi kanana masu malatsai Kuma wayoyin An ingantasu da abubuwan da duk wayoyi suke bukata ta bangaren Network,fitila, batir dadai sauransu

Don Haka karkubari Abaku labari ku hanzarta domin mallakar taku

16/05/2023
Congratulations AA Zaura Kura LG APC 2786NNPP 1789PDP 235MADOBI LG APC 3789NNPP 3245PDP 231 GEZAWA LG APC 2987NNPP 2134P...
26/02/2023

Congratulations AA Zaura

Kura LG
APC 2786
NNPP 1789
PDP 235

MADOBI LG
APC 3789
NNPP 3245
PDP 231

GEZAWA LG
APC 2987
NNPP 2134
PDP 123

TARAUNI LG
APC 5647
NNPP 3451
PDP 987

FAGGE LG
APC 4123
NNPP 2145
LP 1389
PDP 321

UNGOGO LG
APC 7491
NNPP 3984
PDP 114

KMC LG
APC 9865
NNPP 7896
PDP 211

GWALE LG
APC 8931
NNPP 6741
PDP 241

Shirye shiryen Direwar matashi Dan gwagwarmaya siyasa Bakin Balarabe  Daga APC Zuwa Jami'iya Mai Albarka ta PDP sunyi ni...
19/02/2023

Shirye shiryen Direwar matashi Dan gwagwarmaya siyasa Bakin Balarabe Daga APC Zuwa Jami'iya Mai Albarka ta PDP sunyi nisa kaso 90 cikin 100

Kuciuugaba da biyomu......

DA  DUMI-DUMI : Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Emefiele ya zargi ‘yan siyasar Najeriya da kwashe sabbin takardun kuɗi..M...
15/02/2023

DA DUMI-DUMI : Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Emefiele ya zargi ‘yan siyasar Najeriya da kwashe sabbin takardun kuɗi..

Me zaku ce?

- KATSINA ONLINE

Sabon Salon Ɗaukar Hoto daga Wasu Ma'auratanMe zaku ce?Daga Falalu Lawal Katsina
15/02/2023

Sabon Salon Ɗaukar Hoto daga Wasu Ma'auratan

Me zaku ce?

Daga Falalu Lawal Katsina

ABUN AL'AJABI: Daga karshe dai masu bincike sun gano wurin da iliya Dan me karfi da dokin sa kwalele s**a zama duwatsu
15/02/2023

ABUN AL'AJABI: Daga karshe dai masu bincike sun gano wurin da iliya Dan me karfi da dokin sa kwalele s**a zama duwatsu

Sanatan Kano Takudu Kabiru Ibrahim Gaya dake neman talakawan yankin su kara sahale masa, ya fara rabon garin Kwaki domin...
14/02/2023

Sanatan Kano Takudu Kabiru Ibrahim Gaya dake neman talakawan yankin su kara sahale masa, ya fara rabon garin Kwaki domin tallafawa Alummar mazaɓar sa

Daga Idris Alasan Kibiya

Shekaruna 28 har yanzu ni budurwa ce, cewar-Hadiza Gabon jaruma a masana'antar kannywood.
10/02/2023

Shekaruna 28 har yanzu ni budurwa ce, cewar-Hadiza Gabon jaruma a masana'antar kannywood.

Address

World
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Media News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share