Jikan mowa Islamic medicine center

Jikan mowa Islamic medicine center Jikan Mowa Islamic Medicine Center, Company ne mai Zamankansa, Babban branch dinsa na cikin garin Kaura Namoda Zamfara.

Muna bada Sari ga ''yan kasuwarmu tareda safararsu gareku dik inda kuke, Sannan muna sayerwa ga masu saye daya- daya.

20/08/2026

With Amine Aminux – I just got recognised as one of their top fans!

20/08/2026

With Muhammed Muhammed – I just got recognised as one of their top fans!

06/08/2026

Slm.
Barkanmu da Safiya, Fatan Dikkaninmu muntashi cikin Koshin Lafiya.

KASAN MAHIMMANCIN WADANNAN ABU UKKUN:

1- Kankana 2- Tsamiya 3- Tafarnuwa Da Ruwa Pure Water kwara 4.

Kuyi dinmu tareda Yimuna domin jin Anfanin wannan Hadin.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummiey Rabi'u Hamisu, Abdullahi Hamisu, Abdullahi Bala Ib...
16/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummiey Rabi'u Hamisu, Abdullahi Hamisu, Abdullahi Bala Ibrahim, Yusif Garba Usman, Sunday Sunday, Maimunat Abubakar, Mubarak Adam Muhammad, Abdurrashid Muhammad, Maman Fadila Maman Jafar, Magaji Ibrahim, Sani Abdullahi Cmk, Maryam Abubakar, S Zakari Shoonee Terry, Abubakar Hajara, Sirajo Rabbiu, Hafasat Ghali Hafcy, Ramatu Ibrahim, Hafsat Adam, Masoyin Masu Yabo, Rashida Sani, Minal Muhd, Fateema Yau Saeed, Aesha Muhammad Ibrahim, Shamsuddeen Bashar Isah Barade, Ummi Kabir, Fateema Sa Ad Othman, Nana Aisha, Karimatu Muhammad, Umar Yusuf, Fahad Muhammad, Sarah Iliyas, Hussaina Muhmd, Samaila Rabiu Magazu, Muhammed Mele, Abbah Usman, Sajida Musa, Auwal Lawal Mikiya, Maryam Muhammad, Shafiu Abdullahi Durum, Maman Shaheed, Fatima Musa, Rayyanu Shafiu, Obinna Eze, Abba Musa Abba Musa, Ummu Ilham, Maman Asilam, Badiya Aminu, Ommu Nawal, Anas Da Ud, Rahama Aliyu

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummiey Rabi'u Hamisu, Abdullahi Hamisu, Abdullahi Bala Ib...
09/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummiey Rabi'u Hamisu, Abdullahi Hamisu, Abdullahi Bala Ibrahim, Yusif Garba Usman, Sunday Sunday, Maimunat Abubakar, Mubarak Adam Muhammad, Abdurrashid Muhammad, Maman Fadila Maman Jafar, Magaji Ibrahim, Sani Abdullahi Cmk, Maryam Abubakar, S Zakari Shoonee Terry, Abubakar Hajara, Hafasat Ghali Hafcy, Ramatu Ibrahim, Hafsat Adam, Masoyin Masu Yabo, Rashida Sani, Minal Muhd, Fateema Yau Saeed, Aesha Muhammad Ibrahim, Shamsuddeen Bashar Isah Barade, Ummi Kabir, Fateema Sa Ad Othman, Nana Aisha, Karimatu Muhammad, Umar Yusuf, Fahad Muhammad, Sarah Iliyas, Hussaina Muhmd, Samaila Rabiu Magazu, Muhammed Mele, Abbah Usman, Sajida Musa, Auwal Lawal Mikiya, Maryam Muhammad, Shafiu Abdullahi Durum, Maman Shaheed, Fatima Musa, Rayyanu Shafiu, Obinna Eze, Abba Musa Abba Musa, Ummu Ilham, Maman Asilam, Badiya Aminu, Ommu Nawal, Anas Da Ud, Rahama Aliyu, Prince Abdul

SIRRIN YASIN NA WARWARE SIHIRI DA JIFAIn kana fama da matsalar sihiri ko jifa an hadaka da Baqaqen jinnu wanda suke lala...
13/06/2026

SIRRIN YASIN NA WARWARE SIHIRI DA JIFA

In kana fama da matsalar sihiri ko jifa an hadaka da Baqaqen jinnu wanda suke lalata maka harkokinka na yaw da kullum to ka samu allo ka rubuta Suratul Yasin kafa 3 saika saka garin kainuwa aciki kana sha kana shafawa a jikinka kayi haka sau uku wlh duk karfin sihiri ko tsafi zai lalace insha Allahu wannan babban sirri ne

izininsa ayiwa annabi salati Goma
خيركم من تعلم القرآن وعلمه

Sahihi ne Kuma Tabbataccen Maganine.Waraka daga Allah ne, Yanamagance Matsaloli kamar Haka:1- Ulcer2- Kumburin Ciki3- Th...
05/06/2026

Sahihi ne Kuma Tabbataccen Maganine.

Waraka daga Allah ne, Yanamagance Matsaloli kamar Haka:

1- Ulcer
2- Kumburin Ciki
3- Thypod da Maleriya
3- Twarin Asama, Twari ko wane iri
4- Sihiri ko Makaru
5- Yawan Ciwon Kai
Tuntubi wadannan Nombobin 08149176291, 08127207179 24hrs

20/04/2026

GYANYEN GWAIBA DA GWANDA
Shayin ganyen gwaiba (ganyen gwanda) yana da amfani sosai ga jiki, musamman idan ana shansa a kai a kai.

Yana taimakawa narkewar abinci
Idan kana fama da kumburin ciki ko rashin narkewar abinci, shayin guava na iya rage wannan matsalar. Yana taimaka wa hanji suyi aiki yadda ya kamata.

Yana rage ciwon ciki da gudawa
Ganyen guava na dauke da sinadarai masu kashe kwayoyin cuta, shi yasa ake amfani da shi wajen rage gudawa da radadin ciki.

Yana taimakawa rage suga a jini
Mutane da ke da matsalar suga suna iya amfana da wannan shayi, domin yana taimakawa wajen daidaita yawan sugar a jiki.

Yana kara karfin garkuwar jiki
Saboda yana dauke da antioxidants, yana taimakawa jiki ya yaki cututtuka cikin sauki.

Yana taimakawa wajen rage kiba
Shayin guava na iya taimakawa wajen rage kiba saboda yana hana jiki tara kitse da yawa, kuma yana taimaka maka jin koshi da wuri.

Domin Karin bayani Kira Wannan Number: 08149176291 WhatApps 08127207179

 Asamu:DANYAR CITTA GUDA 3TAFARNUWA DUNKULE 1 NAMIJIN GORO MANYA GUDA 2KANIMFARI COKALI 1LEMON TSAMI GUDA 4DANYEN KURKUR...
14/04/2026


Asamu:

DANYAR CITTA GUDA 3
TAFARNUWA DUNKULE 1
NAMIJIN GORO MANYA GUDA 2
KANIMFARI COKALI 1
LEMON TSAMI GUDA 4
DANYEN KURKUR GUDA 6

AKANKARE BAYAN CITTA DA KURKUR

ABARE TAFARNUWA

SANNAN ADAKE SU TAREDA SAURAN KAYAN HADIN BANDA LEMON TSAMI

AZUBASU A TUKUNYA SANNAN AYANKA LEMON TSAMIN AMATSE ACIKI ASAKA HADDA BAWON AZUBA RUWA LITER 4 ADAFA ATACE ANA SHAN KARAMIN KOFI SAFE DA YAMMA

ZE MAGANCE DUK WATA MATSALA DATASHAFI SANYI DA AMOSANI KO DATTIN MARA INSHA ALLAH

FAMILY PLANINGKisamu Kanunfarinki kwara Ukku kisakashi abaki Lokacin Mu'amalarku ta Aure Insha Allahu babuki babu daukar...
14/04/2026

FAMILY PLANING

Kisamu Kanunfarinki kwara Ukku kisakashi abaki Lokacin Mu'amalarku ta Aure Insha Allahu babuki babu daukar Juna biyu.

Kucigaba da dinmu da mukuma mucigaba da Bincikomaku Mafitar inganta rayuwar Aure dakuma lafiyarmu a Yau.

Address

Mangorora Shiyar Alh. Nafi'u Mai Gyaran Ido
Kaura-Namoda

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikan mowa Islamic medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share