Jaridar Mallawa '

Jaridar Mallawa ' Gombe state

idan dai maganardaga hannu ne dan Allah malam ahuce haka Mun kawo karshen wannan al amarin 😂
06/05/2026

idan dai maganar
daga hannu ne dan Allah malam ahuce haka Mun kawo karshen wannan al amarin 😂

TASHIN HANKALI! Emmanuel Macron ya hana jiragen sojan Amurka wucewa zuwa Isra’ila: "Faransa ba cibiyar jigilar kaya ta w...
01/04/2026

TASHIN HANKALI! Emmanuel Macron ya hana jiragen sojan Amurka wucewa zuwa Isra’ila: "Faransa ba cibiyar jigilar kaya ta wani ba ce"
A wani mataki na ƙalubale kai tsaye ga Fadar White House, Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ƙi bayar da izinin jiragen sojan Amurka masu ɗaukar kaya su ratsa sararin samaniyar ƙasarsa. Macron ya yi magana kai tsaye wajen mayar da martani ga gargadin Donald Trump, yana cewa: "Faransa ba wata cibiyar jigilar kaya ta wani ba ce."
Shugaban ya jaddada cewa haɗin gwiwa na gaskiya yana buƙatar tuntubar juna tun da wuri, ba yanke shawara ba tare da sanarwa ba (faits accomplis), yana kuma ƙarfafa ikon Faransa na mallakar sararin samaniyarta.
Wannan mataki ya biyo bayan kalaman Donald Trump cewa "Amurka za ta tuna da waɗanda ba su goyi bayan manufofinta a Gabas ta Tsakiya ba." Amma Macron bai ja da baya ba, ya tunatar da Washington cewa aminci tsakanin ƙasashe hanya ce mai tafiya a ɓangarori biyu.
Wannan rikici na iya jefa tsarin jigilar kayan sojan Amurka cikin matsala, yayin da kuma yake nuna Faransa a matsayin jagora wajen neman ‘yancin cin gashin kai na Turai a gaban matsin lamba daga Amurka.
Tambaya:
Kana ganin Emmanuel Macron ya yi daidai wajen kare ikon Faransa, ko kuwa wannan matakin zai iya jefa tsaron haɗin gwiwar NATO cikin haɗari? 🏛️🇫🇷🚫🇺🇸🇮🇱🔥

Yan Social Media sun naɗa shugaban kasar America a matsayin sarkin makaryatan duniya na wannan karnin 👹
28/03/2026

Yan Social Media sun naɗa shugaban kasar America a matsayin sarkin makaryatan duniya na wannan karnin 👹

21/12/2025

With Umar A Usman Cham 001 – I'm on a streak! I've been a top fan for 7 months in a row. 🎉

ikon Allah Gashi dai Yusuf Buhari yafi karfin kashe masa Abin tausayi amma ni Wallahi aduk lokacin da naganci Sai inji Y...
21/12/2025

ikon Allah
Gashi dai Yusuf Buhari yafi karfin kashe masa Abin tausayi amma ni Wallahi aduk lokacin da naganci Sai inji Yana Ban tausayi har sai na kusan yin ƙwalla haka zalika Yana birge ni Allah Ta'ala yakara wa magajin baba lfy 🤲
inji Umar a Usman Cham

KOWACE BIDI'A  BIDI'A CEBabu shakka kungiyar Izala bidi'a ce cikakkiyar bidi'a, domin kuwa Annabi (saw) ba dan kungiyar ...
11/10/2025

KOWACE BIDI'A BIDI'A CE

Babu shakka kungiyar Izala bidi'a ce cikakkiyar bidi'a, domin kuwa Annabi (saw) ba dan kungiyar Izala bane, kuma har yabar Duniya bai kafa wata kungiya ba, kuma sayyidina Abubakar da Umar da Usmanu da Aliyu Allah ya kara yadda a garesu, basu taba yin kungiyar Izala ba har s**a bar Duniya.

Allah ka tsare mu da shiga kungiyar Izala domin guba ce da zata kai ka ga taba mutuncin manzan Allah da mahaifansa da ahalinsa masu albarka.
Tabbas ba kokwanto kungiyar Izala bidi'a ce cikakkiyar bidi'a domin Annabi bayyi ba, bayyi umarni ayi ba, sahabbai basu yiba basuyi umarni ayi ba, tabi'ai basu yi ba, basu yi umarni ayi ba, tabi'ittabi'ina basu yiba, basu yi umarni ayi ba,daga karni na daya har zuwa karni na goma sha uku basu san da wata kungiyar Izala ba, atakaice dai babu wata kalma ta izala a cikin Alqur'ani da hadisin Annabi ﷺ da ta nuna cewa Izala tana da kyakkyawan tushe.

Kamar yadda 'yan kungiyar Izala su da kansu suke ta'arifin bidi'a suna cewa:

"BIDI'A SHINE WANI AIKI DA AKA KAGO SHI AKA JINGINA SHI IZUWA ADDINI, WANDA BABU UMARNIN ALLAH DA MANZAN SA (S.A.W.) KO SAHABBANSA KUMA BASHI DA TUSHE A CIKIN ALQUR'ANI WANNAN BIDI'A NE"

to kaga bidi'a ce, kuma kowace bidi'a bata ce, kowace bata tana cikin wuta.

Haka kuma duk hadisin da yazo da kalmar izala to yana hani ne akan wani abu ba umarni ba.

Amma a cikin Alqur'ani akwai wadansu kalmomi na izala guda hudu, guda biyu an hada su da zancen shaidan, guda daya kafirci, guda daya da zancen sabani, kamar haka:

(1) MA'ANAR AYA : "sai shaidan ya gusar da su ya fitar dasu daga abin da s**a kasance a cikinsa." (sadaqallahul azeem)

(2) MA'ANAR AYA : Lallai shaidan ne ya gusar dasu da sashin abin da s**a tsuwurwurta. (sadaqallahul azeem).

(3) MA'ANAR AYA : wadanda s**a yi kafurci baza su gushe ba suna yakarku har sai sun juyar daku ga barin addininku ." (sadaqallahul azeem).

(4) MA'ANAR AYA: "Ba zasu gushe ba suna masu sabani sai dai wadanda Allah yaji kansu da haka nan aka hali

Maza Gumbar dutse Wani ja jurtaccen Matashi kenan shi da amaryansa da zasu shiga daga ciki a wannan jumm'a mai zuwa Mada...
01/10/2025

Maza Gumbar dutse Wani ja jurtaccen Matashi kenan shi da amaryansa da zasu shiga daga ciki a wannan jumm'a mai zuwa Madallah Comrade🙏🏼

Address

Layin Dan Gusau Gombe
Maiduguri
PNHF

Telephone

+2348118313723

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Mallawa ' posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Mallawa ':

Shortcuts

Share