Jibwis Benue State NHQ Jos

Jibwis Benue State NHQ Jos Alhamdulillah

Alhamdulilah Alhamdulilah 🙏 A yau shugabam malamai ya rufai tafsir na Matar A hurukum Allah yasa muka next Ramadan Amin ...
17/03/2026

Alhamdulilah Alhamdulilah 🙏
A yau shugabam malamai
ya rufai tafsir na Matar A hurukum
Allah yasa muka next Ramadan Amin Amin 🙏

17/03/2026
17/03/2026

With Jibwis Benue State NHQ Jos – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

Ziyara wacce a sheikh malam Muhammad  Abdullahi Ibrahim Azare yakaiwa chief imam na darika imam habibu a gidansa a yau a...
15/03/2026

Ziyara wacce a sheikh malam Muhammad Abdullahi Ibrahim Azare yakaiwa chief imam na darika imam habibu a gidansa a yau ashirin da shida ga watan Ramadan dake Bauchi street dafatan Allah madaukakin sarki ya karawa imam habibu lfy

Tafsirin mata na safe Wanda wakilin Malam ke gabatarwa a kowace rana a garin makurdi
13/03/2026

Tafsirin mata na safe Wanda wakilin Malam ke gabatarwa a kowace rana a garin makurdi

Alhamdulilah Day 23 at tafsir dare may God bless Those who are always attend it and those who are not too Alhamdulilah 🙏...
12/03/2026

Alhamdulilah Day 23 at tafsir dare
may God bless Those who are always attend it and those who are not too
Alhamdulilah 🙏🙏❤️😇

Tafsirin mata na safe Wanda wakilin Malam ya ke gabatarwa a garin makurdi ko wace rana da karfe goma
12/03/2026

Tafsirin mata na safe Wanda wakilin Malam ya ke gabatarwa a garin makurdi ko wace rana da karfe goma

Ziyarar da kwamitin Matasa ta Jahar Benue  JIBWIS NHQ JOS ta Kaiwa Malam Muhammad Abdullahi Ibrahim Azare. Wakilin Natio...
11/03/2026

Ziyarar da kwamitin Matasa ta Jahar Benue JIBWIS NHQ JOS ta Kaiwa Malam Muhammad Abdullahi Ibrahim Azare. Wakilin National dake wa'azi a garin makurdi a wurin Zamansa.

Karkashin Jagorancin Shuagaban Matasa na Jihar Benue kuma Sakataren JIBWIS Benue State NHQ Jos.
Mahmud Abdullahi Waziri.

Day 21 at tafsir Dara Allah yabada lada 🙏🙏
10/03/2026

Day 21 at tafsir Dara
Allah yabada lada 🙏🙏

Tafsirin Alqur'ani Mai girma Wanda Sheikh Muhammad Abdullahi Ibrahim Azare da Alarammansa Malam Musa Aliyu suke gabatarw...
08/03/2026

Tafsirin Alqur'ani Mai girma Wanda Sheikh Muhammad Abdullahi Ibrahim Azare da Alarammansa Malam Musa Aliyu suke gabatarwa a karamar hukumar Makurdi a jihar Benue.

Tafsirin Maza
19/09/1447...08/03/2026

Address

Makurdi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Benue State NHQ Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share