BIM Islamic message service

10/02/2026

With Donmanuel Abah – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. 🎉

SANARWA IZUWA GA YAN UWA NA WANNAN GIDAN DAGA ADDINI,  INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJIUNAn wata babbar rashin yar Uwa mac...
09/02/2026

SANARWA
IZUWA GA YAN UWA NA WANNAN GIDAN DAGA ADDINI,
INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJIUN
An wata babbar rashin yar Uwa mace yar ADDINI na wannan gidan mai suna "NANA AYEESHA "mai shekaru 1 daya da sati daya da kuma kwana 3uku a duniya ranar 07/02/2026. Allah ya jinkai ta da fatan alheri ne ameen 🙏
please donate to admin
here
Bello Cheudo
2520523296
Zenith bank
May God bless you 🙏 ❤

17/06/2025

Quran: Al-Qasas (28:73)
وَمِن رَّحْمَتِهِۦ جَعَلَ لَكُمُ ٱلَّيْلَ وَٱلنَّهَارَ لِتَسْكُنُوا۟ فِيهِ وَلِتَبْتَغُوا۟ مِن فَضْلِهِۦ وَلَعَلَّكُمْ تَشْكُرُونَ

It is out of His mercy that He made for you the night and the day, that you may rest in it, and seek some of His bounty; and that you may give thanks.

"Kuma daga rahamarSa Ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarSa, kuma tsammãninku zã ku gõde."

20/05/2025

Quran: Al-Munafiqun (63:10)
وَأَنفِقُوا۟ مِن مَّا رَزَقْنَٰكُم مِّن قَبْلِ أَن يَأْتِىَ أَحَدَكُمُ ٱلْمَوْتُ فَيَقُولَ رَبِّ لَوْلَآ أَخَّرْتَنِىٓ إِلَىٰٓ أَجَلٍ قَرِيبٍ فَأَصَّدَّقَ وَأَكُن مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ

And give from what We have provided for you, before death approaches one of you, and he says, “My Lord, if only You would delay me for a short while, so that I may be charitable, and be one of the righteous.”

Kuma ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gãbanin mutuwa ta je wa ɗayanku har ya ce: "Yã Ubangijina! Don me ba Ka yi mini jinkiri ba zuwa ga wani ajali makusanci dõmin in gaskata kuma in kasance daga sãlihai?"

11/05/2025

Quran: Al-Baqara (2:172)
يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ كُلُوا۟ مِن طَيِّبَٰتِ مَا رَزَقْنَٰكُمْ وَٱشْكُرُوا۟ لِلَّهِ إِن كُنتُمْ إِيَّاهُ تَعْبُدُونَ

O you who believe! Eat of the good things We have provided for you, and give thanks to Allah, if it is Him that you serve.

Yã ku waɗanda s**a yi ĩmãni! Ku ci ku sha daga mãsu dãɗin abin da Muka azurta ku. Kuma ku gõde wa Allah, idan kun kasance Shi kuke bauta wa.

11/05/2025

No one want to hear word of God again, if not say SAW❗❗

10/05/2025
10/05/2025

Quran: Al-Hadid (57:7)
ءَامِنُوا۟ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَأَنفِقُوا۟ مِمَّا جَعَلَكُم مُّسْتَخْلَفِينَ فِيهِ فَٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ مِنكُمْ وَأَنفَقُوا۟ لَهُمْ أَجْرٌ كَبِيرٌ

Believe in Allah and His Messenger, and spend from what He made you inherit. Those among you who believe and give will have a great reward.

Ku yi ĩmãni da Allah da ManzonSa, kuma ku ciyar daga abin da Allah Ya wakilta ku a cikinsa (na dũkiya). To, waɗannan da s**a yi ĩmãni daga cikinku, kuma s**a ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.

09/05/2025

Quran: Yunus (10:99)
وَلَوْ شَآءَ رَبُّكَ لَءَامَنَ مَن فِى ٱلْأَرْضِ كُلُّهُمْ جَمِيعًا أَفَأَنتَ تُكْرِهُ ٱلنَّاسَ حَتَّىٰ يَكُونُوا۟ مُؤْمِنِينَ

Had your Lord willed, everyone on earth would have believed. Will you compel people to become believers?

Kuma dã Ubangijinka Ya so, dã waɗanda suke a cikin ƙasa sun yi ĩmãni dukansu gabã ɗaya. Shin, kai kanã tĩlasta mutãnene har su kasance mãsu ĩmãni?

Address

Mayo Belwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BIM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share