Anas kogo

Anas kogo Anas Buhari

07/06/2026

Ya Hussain😭

Wliyeen Allah ❤️
07/06/2026

Wliyeen Allah ❤️

HAPPY GHADEER shehu ❤️
06/06/2026

HAPPY GHADEER shehu ❤️

Labbaika sadaukee ⚔️❤️
06/06/2026

Labbaika sadaukee ⚔️❤️

05/06/2026

sarkin gida Bayanin GHADEER ❤️

03/06/2026

Uban gidan muminnai 🙏

Amadadin ilahirin Ashabul khafi suna tayaka murnat samon gurbin takara Gwamna Bugu da qari muna yimaka fatan Nasara kaza...
31/05/2026

Amadadin ilahirin Ashabul khafi suna tayaka murnat samon gurbin takara Gwamna Bugu da qari muna yimaka fatan Nasara kaza mo Gwamna kano, Dan imanin imamu Ali🙏❤️.

ZA'A YI JANA'IZAR JARUMIN JARUMAI Kamfanin dillancin labaran Tasnim na Iran ya bayyana cewa an kafa wata runduna ta musa...
29/05/2026

ZA'A YI JANA'IZAR JARUMIN JARUMAI

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na Iran ya bayyana cewa an kafa wata runduna ta musamman domin tsara tare da kula da dukkan shirye-shiryen jana’izar jagoran Iran, Ali Khamenei.

Rahotanni sun nuna cewa wannan kwamiti zai kula da tsaro, karɓar manyan baƙi, shirya tarukan addu’o’i, da kuma tsara yadda dubban mutane daga sassa daban-daban na Iran da ƙasashen waje za su halarci jana’izar.

Sai dai har yanzu ba a bayyana ranar gudanar da jana’izar ko kuma inda za a binne shi ba.

Wasu rahotanni sun ce ana duba yiwuwar gudanar da manyan tarukan jana’izar a Tehran da kuma Mashhad, garin da aka haife shi

Tasnim news.

Gaskiya duniya za ta ga gagarumin taro wadda ba a taba yin irin saba idan ka cire aikin hajji .

Allahu akbar kabiran Malam ya isa ga abin kaunar sa manzon Allah

Ragon 500k....Amman yanzu haka wadanda sonkayi gashin na police station 👎
28/05/2026

Ragon 500k....Amman yanzu haka wadanda sonkayi gashin na police station 👎

26/05/2026

Masha Allah 🤗🙏

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas kogo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share