09/11/2025
Shugaban mulkin sojin kasar Burkina Faso Captain Ibrahim Traore ya ฦi tafiya wata ฦasa a waje domin neman lafiya! Ya fito fili yace: โIdan na fita neman lafiya, ai kamar na ce asibitocin ฦasata ba su da amfani.โ
Yanzu haka ya bada umarnin gyara asibitoci, yana ษebo sabbin kayan aiki, yana tura dubban likitoci karatu, ana kuma gina sabbin cibiyoyin lafiya a fadin ฦasar.
Mu a Najeriya ko ciwon kai shugaban kasa yake yi sai ya hau jirgi ya fitar da sanarwar ya tafi kasar waje domin duba lafiyarsa, saboda rashin kishi da ษarnatar da dukiyar talakawan ฦasa.
Uthmern Yousoup
November 08, 2025.