Zarma Alhaji Shettima

Zarma Alhaji Shettima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zarma Alhaji Shettima, Shopping & retail, Damboa Road Near NNPC Depot Alajari, Yerwa.

24/11/2025

Ga dalilin da yasa kake ta yin Addu'a,Allah baya Kar6a.
👇
Cin haram yana hana karɓuwar addu’a. Wannan abu ne da aka tabbatar da shi cikin Al-Qur’ani da Hadisai.

*Dalilai daga Hadisi:*

Manzon Allah (SAW) ya ce:

> *"...Yana taɗa hannuwansa zuwa sama yana cewa: Ya Ubangiji, ya Ubangiji, alhalin abincinsa haram ne, abin shansa haram ne, tufafinsa haram ne, kuma an gina shi da haram, to yaya zai karɓa masa?"*
— *Muslim (Hadisi na 1015)*

*Me ake nufi da cin haram?*
1. *Abincin da aka samo ta hanyar haram* (kamar sata, cin hanci, riba).
2. *Ayyukan da ba halal ba*, kamar aikin da ya sabawa shari’a.
3. *Cin kudin marayu ko na zalunci.*

*Illar cin haram:*
- Yana hana karɓuwar addu’a.
- Yana dusar da zuciya.
- Yana hana albarka da natsuwa.
- Yana hana shigar rahamar Allah.

*Shawara:*
- Ka tabbatar abincinka da dukiyarka halal ne.
- Ka nemi halal ko da kadan ne, amma yana da albarka da karɓuwa.

*Kar a wulakanta halal saboda yawan haram!*

18/12/2024
06/12/2024
06/12/2024
06/12/2024
16/11/2024
16/11/2024

Muna Mika Ta'a Ziyyar Mu Zuwa Ga Iyalan Malam Da Sauran Al'Umma Baki Daya Allah Ya Jikan Malam Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Amiin Ya Allah.

16/11/2024

Kai mai karatu, alokacin auren babarka mawaƙa aka gayyato da yan nanaye ko malamman addinin muslunci??

Dole zakuji haushi da baƙinciki an gayyato malamin addini

Karku manta cewa; aure babbar sunnar manzon Allah ce saw, aure ibadah ne mai girma wanda yazo acikin ayoyi da hadissan annabi saw

Abin tambaya anan shine:

Mawaƙa da yan nanaye kukeso a gayyato ko malamman addinin muslunci??

Alhassan Mai Lafia

07/09/2024

With Sadiq Muhammad – I just got recognized as one of their top fans!

Address

Damboa Road Near NNPC Depot Alajari
Yerwa

Telephone

+2349160763434

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zarma Alhaji Shettima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zarma Alhaji Shettima:

Share