29/08/2022
Yan damfara na barazana ga gasar Kofin Duniya 2022
Kwararru kan harkokin da s**a shafi intanet, sun yi gargadi game da
fuskantar yaudara ta intanet a harkokin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya da kasar Qatar za ta karbi bakunci daga ranar 20 ga watan Nuwamban bana.
Kalli zubin kasashen da za su fafata.
📷 GoQatar