Tasiu Dan kasuwa

Tasiu Dan kasuwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tasiu Dan kasuwa, Shopping & retail, sabon gari, Zabin Zaria.

Jirgin Max Air ɗauke da Alhazai 522 daga Jihar Kano ya tashi daga Jeddah zuwa Kano da misalin karfe 3:46 na rana (Agogon...
21/06/2026

Jirgin Max Air ɗauke da Alhazai 522 daga Jihar Kano ya tashi daga Jeddah zuwa Kano da misalin karfe 3:46 na rana (Agogon Saudiyya) a ranar Lahadi, 21/06/2026.

Allah ya sauke su lafiya, ya sa sun yi Hajji Mabrur.

Masha Allah
21/06/2026

Masha Allah

An gudanar da Atisayen murnar zuwan Mahajjata a kasar Saudiyya. Bisa Al'adar jami'an tsaron kasar Saudiyya, kan gudanar ...
22/05/2026

An gudanar da Atisayen murnar zuwan Mahajjata a kasar Saudiyya.

Bisa Al'adar jami'an tsaron kasar Saudiyya, kan gudanar da irin wannan biki duk shekara, idan Alhazai sun zo ibadar aikin hajji. A matsayin wani mataki na girmamawa. | Allah ya karawa Annabi Daraja.

Ya Allah kasan kukana Akan wadanda basu taba zuwa madina ba Allah ka kawosu su ziyarchi shugaba
22/05/2026

Ya Allah kasan kukana Akan wadanda basu taba zuwa madina ba Allah ka kawosu su ziyarchi shugaba

21/05/2026
Cikin hotuna :Yadda Masallacin Harami da ke birnin Makkah ya cika, yayin da alhazan bana ke ci gaba da shirin gudanar da...
15/05/2026

Cikin hotuna :

Yadda Masallacin Harami da ke birnin Makkah ya cika, yayin da alhazan bana ke ci gaba da shirin gudanar da aikin Hajjin bana

📷Haramain

SUBHANALLAH:Mun samu labari Daya daga cikin mahajjatan Najeriya daga Jihar Nasarawa, Hajiya Rukayya Halliru, ta rasu a b...
13/05/2026

SUBHANALLAH:
Mun samu labari Daya daga cikin mahajjatan Najeriya daga Jihar Nasarawa, Hajiya Rukayya Halliru, ta rasu a birnin Makkah yayin gudanar da aikin Hajji. Allah Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata, Ya sanya Aljannah ce makomarta. Amin.

13/05/2026

KAITSAYE

DAGA MASALLACIN QUBA A BIRNIN MADINAH

MANIYYATA AIKIN HAJJIN JIRGI NA 5 WADDA SHINE JIRGIN KARSHE NA 2026 SUN SAMU JAGORANCIN MALAMAI TALIBAI A JAMIATUL ISLAMIYA NA MADINAH ZUWA ZIYARA A MASALLACIN QUBA

May Allah accept every Dua this dhul hijjah 🕋🤲🤲
13/05/2026

May Allah accept every Dua this dhul hijjah 🕋🤲🤲

Address

Sabon Gari
Zabin Zaria
810001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tasiu Dan kasuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share