Yaron Alhajin dadi

Yaron Alhajin dadi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yaron Alhajin dadi, Shopping & retail, Zaria.

12/11/2025

I love you my friend

05/03/2023

Labarin juyin rayuwa kashi na biyu

Bayan Salim yafarka daga sumanda yayine kawai saiyaganshi akan gadon asibiti sai yaji Ana sannu yaya Salim yana waigawa gefanshine saiyaga dan kanin babanshine wato Mubarak tareda kanwan mamanshi nantake Salim yafara tanbayansu ina babana ina mamana yafashe da kuka hakadai s**aita rarrashinshi bayan wani lokacine likita ya sallamesu s**adawo gida yataradda mutane akofar gidansu suna zaman makoki yayi sauri yashiga gida yataradda mata sun zagaye mamanshi nantake Salim yafara kuka yace mama ina babana mamanshi tace Salim kayi hakuri dukkan mai rai mamacine ahakadai Salim da mamanshi s**a cigaba da hakuri har akayi uku bayan anyi ukune darasuwan alhji Salim nazaune da mamanshi tanamai nasiya akan yakula da rayuwa sai s**aji ana sallama awaje alamun sunyi baki sai maman Salim tace muje muga ko suwaye sunafitowa tsakar gida sai s**aga ashe baba daudane dashi da wasu mutane maman Salim tagaishesu s**a amsa dauda yace dakata kiji abinda yakawomu nazone akan za asaida wannan gidan abiyama dan uwana bashinda yaciwo akanfani yanzunma nazoda masu siyane gidane suduba gidan dan haka sunyi alkawarin cewa idan sunsai gida zasu bari harkigama iddanki anan bayannan zasu karbi gida cikin kuka maman Salim tace tom Salim dai natsaye jiyayi mamanshi takama hannunshi tajashi cikin daki tana kuka hakadai s**aita zaman hakuri har akayi arbain bayan mamanshi yagama iddane da kwana biyu saiga dauda yazo shida masu siyan gidan yaga Salim yagama wanki zeyi shanya yace kaizonan ina mamanka Salim yace tana ciki baba dauda yace jekakirata Salim tom shiganshi keda wuya saiga mamanshi tafito taduka tagaishesu s**a amsa dauda yace yanaga haryanzun kuna wannan gidan kinmanta abinda nacemakine tace yaya wallahi idan muntafi daga gidannan bamuda kowa bamusan inda zamu jeba kasan bamuda kowa inba alhajiba kuma yanxun babushi tana fadan hakanne saitaji dauda yace dakata kinmanta asalinkine in kinmanta asalinkine to niban mantaba dan haka kikwashe kayanki kikoma inda

05/03/2023

Labari mai suna juyin rayuwa

Wannan labarine da kunshi nishadi tausayi da fadakarwa gareka mai saurare

Acan garin zamfara akwai wani dan kasuwa mai suna alhaji bello alhaji bello dai mutum ne dan kasuwa Allah yayimai arzikinda agarin ako ina ansanshi sabida yanada kyauta da tausayin talaka da yayan talaka alhaji bello yanada mata daya sai danshi guda daya sunan matanshi hajara sunan danshi kuma salim salim dai yakasance yarone kuma saurayi yanada shekara 18 aduniya salim dai kyakkyawane sosai ga kiran jiki Allah yabashi saidai shi yarone wanda bayada wani wayau kwanaki da misalin karfe 8 nadare salim yazaune afalo dashida babanshi da mamanshi suna kallo saiga kanin babanshi yazo akagaisa sunan kanin babana dauda sai baba dauda yacema babana yaya wajanka nazo sai baba yace to mutashi mubasu wuri bayan muntashi munbasu wuri kawai sainaji banana da baba audu suna suna cacan baki datakaiga harnaji banana yace kada yasake zuwamai gida bayan baba audu yatafine sai mukadawo falo nida mamana sai mukaga babana yayi tagumi sai mamana tace lafiya kuwa alhaji baba yace lafiya babu komi babana yace bara inje inkwanta sabida gobe zani legas mama tace to alhaji Allah yatashemu lafiya amma dan Allah alhaji kacire damuwa bayan babana yawuce dakinshine sai mamana tace nima inwuce inje inkwanta tunda gobe kanada makaranta haka salim yatashi yatafi daki yana tunanin abunda yafaru harbacci yakwasheshi salim nabarci jin ihun mamanshi yayi kaman amafarki yana farkawa kawai saiyaji mamanshi tana kuka dagudu yafita zuwa falo saiyaga babanshi cikin jini akwance ga mamanshi tana zaune kusada babanshi tana kuka tanafadin sunkashe alhjina nantake salim yafadi ya suma baisake farkawaba sai agadon asibiti kujiracemu akashi na biyu

Address

Zaria
080236647711

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaron Alhajin dadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share