SALM Enterprises

SALM Enterprises Helping families create beautiful kitchens through quality household essentials and thoughtfully curated bundles. KITCHEN DINKI____SIRRIN KI
09071771715

SHIN YAYA ZAKIYI IDAN AKA CE YAU KIN SHIGA RIGIMA TA BASHI A CIKIN KASUWANCIN KI ❓❓❓Idan Allah ya jarabce ki da salwanta...
24/07/2026

SHIN YAYA ZAKIYI IDAN AKA CE YAU KIN SHIGA RIGIMA TA BASHI A CIKIN KASUWANCIN KI ❓❓❓

Idan Allah ya jarabce ki da salwantar kaya a hannun direbobi ko kuma kika shiga jarabawan scammers wanda har hakan ya saka customers dinki s**a biyo ki bashi (REFUND ko KUMA NEMAN MUSU WASU KAYAN), ga abubuwa muhimmai daya kamata ki sani:

1. Ki fara da gdy ga Allah da kuma adduar Allah ya kawo miki mafita ya kuma baki ikon cinye jarabawar sa gare ki.

2. Ki fito kiyi ma customers dinki bayanin halin da k**e ciki sannan ki nemi alfarmar su daga miki qafa ki biya su a hankali

3. Kada ki yarda wannan ya zama dalilin da zaki dakatar da business activities dinki sbd ta hanyar kasuwancin ne k**e saka ran fita rigimar da kika fada

4. Ki zauna ki fitar da list din mutane da kayan kowanne a cikin su sannan ki gane waye yafi buqata/rashin hqrn jira.

5. Idan kina da halin warwarewa da wadanda kudaden su babu yawa kiyi qoqarin hakan.

6. Ki dage da tallata kayan ki da Kuma adduar mafita daga wajen Allah madaukakin sarki

7. Duk cinikin da kikayi ki tabbatar kin lissafa ribar da zaki samu sannan ki duba list din bashin ki idan akwai nauyin da wannan kudin zasu iya rage miki

8. Kiyi hqr, ki jajirce, ki jure, ki matse kanki daga unnecessary expenses har Sai kinga cewa babu nauyin Kowa a kanki

Kada ku manta abu 2 ne a cikin kowanne kasuwanci ko neman halas RIBA & ASARA. Hanquri da juriya sune matakin nasara a ko wani lokaci 💃💃💃

KITCHEN DINKI____SIRRIN KI

SALM ENTERPRISES
09071771715
ZARIA

https://chat.whatsapp.com/EIXhb7uF5jcGpxoCNil8qG






24/07/2026

Voice over din ayyyyyyyyyyyyyyy 😂🤣😂😂

IN DAI KINA ONLINE BUSINESS TOR KI WARE MINTI DAYA ZUWA BIYU KI KARANTA WANNAN SAON 👇👇👇👇Yanzu naci karo da post din Mada...
24/07/2026

IN DAI KINA ONLINE BUSINESS TOR KI WARE MINTI DAYA ZUWA BIYU KI KARANTA WANNAN SAON 👇👇👇👇

Yanzu naci karo da post din Madam Chioma dangane da yadda mutum zai fita daga MATSALAR BASHI a business.

Most online businesses na fuskantar manya manyan qalubale guda 2: LOGISTICS & AUTHENTICITY.

Zai yi wuyan gske as an online business owner baki samu daya daga cikin matsalolin nan ba

By LOGISTICS ina nufin duk wani abin daya shafi delivery walau tura kaya ko amsar kaya. Sau da yawa akan samu asara na lalacewa ko salwantar kaya a hannun direbobi wanda hakan kan iya jefa qaramin dan kasuwa a tasku na asara da rashin tabbas.

Matsalar AUTHENTICITY bai cika affecting kowa ba amma a taqaice ya taallaqa ne akan issues na SCAM ka tura kudi aqi turo maka kaya ko a baka wadanda basu ka buqata ba. Wannan na iya zama babbar matsala ga wadanda basu da qarfin jari har ma ya jefa su a rigima ta bashi a wurin customers din su.

The most important question a yanzu shine, ta wani hanya vendor zai fita a cikin rigima ta bashi ❓❓❓

Mu hadu a next post don sanin matakan daya kamata mutum yabi 🙏🙏🙏

KITCHEN DINKI____SIRRIN KI

SALM ENTERPRISES
09071771715
ZARIA

https://chat.whatsapp.com/EIXhb7uF5jcGpxoCNil8qG






🤣😂🤣🤣
24/07/2026

🤣😂🤣🤣

BARKAN MU DA SAFIYAR JUMA'AHاللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم و بارك على محمد وعلى آل ...
24/07/2026

BARKAN MU DA SAFIYAR JUMA'AH

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم و بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد.

KITCHEN DINKI____SIRRIN KI

SALM ENTERPRISES
09071771715
ZARIA

https://chat.whatsapp.com/EIXhb7uF5jcGpxoCNil8qG






Mai red kunne yau caption din ta kan ka ya biyo ehe 🙄😏Idan kaga dama ka tura wannan post din ya tafi idan kuma kaga hagu...
22/07/2026

Mai red kunne yau caption din ta kan ka ya biyo ehe 🙄😏

Idan kaga dama ka tura wannan post din ya tafi idan kuma kaga hagu ka barmin Kaya na in cinye tasssssssssssss 💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

KITCHEN DINKI____SIRRIN KI

SALM ENTERPRISES
09071771715
ZARIA

https://chat.whatsapp.com/EIXhb7uF5jcGpxoCNil8qG






Wai kuna ganin posts dina kuwa 🥺😥🥹
22/07/2026

Wai kuna ganin posts dina kuwa 🥺😥🥹

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SALM Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share