28/12/2025
RASUWAR MATASHINNAN WANDA AKA DAURA AURENSA SHEKARAN JIYA JIYA KUMA RAI YAYI HALINSA RASUWARTA JANYO CECEKUCE A SHAFUKAN SADA ZUMINTA WAMDA WASU MUTANEN SUNA LAKABI DA KASHE SHI AKAYI
👇👇👇👇👇👇
Marigayi babban masani a fannin Marketing ne, ɗan asalin Jihar Kano, wanda ya rasu jiya bayan rayuwa mai cike da ƙoƙari, jajircewa da hidima ga al’umma.