21/08/2023
Don Allah ku tayani cigiyar wannan bawan Allah yazo asibiti ganin likita yau da safe ya fadi ya mutu
Don Allah muna cigiyar yau uwan sa
Zasu same shi a asibitin Murtala Emergency dake kano
Allah ya jikan musulmi ๐