Yan kasuwa galmi

Yan kasuwa galmi Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Yan kasuwa galmi, Shopping et vente au détail, chaibougalmi3@gmail. com, Maradi.

05/12/2022

Slm yan uwa musulmai

Ko wa zai iya gaya muna dalilinda yasa Garin fulawa tsada a halin yazu
26/11/2022

Ko wa zai iya gaya muna dalilinda yasa Garin fulawa tsada a halin yazu

26/11/2022

Sanarwa !
Sanarwa!
Ina mai sanarda ku jama'a na garin Galmi da nawaje baki daya
Ahalin yanju anbude asusun gina babban masallacin jumu'a
Ana neman taimako fisabilillah ga wanda Allah ya horema,

26/11/2022

Slm jama'a ina mai muku barka da warahaka,
Ina mai sanar da ku cewa mun bude wannan safin domin anfanin mu akan kasuwanci,
Allah ya sanya ma kasuwanci mu Albarka amin
🤝🤝🤝🤝🤝

Adresse

Chaibougalmi3@gmail. Com
Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Yan kasuwa galmi publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager