Dan dalin yan maradi

Dan dalin yan maradi abi doka acikin gida yafi zama lafiya

Shin hakan komi yake nufi kenan???
10/11/2020

Shin hakan komi yake nufi kenan???

26/09/2019

Ina maradawa ne wai ko duk cikin wan nan waje babu yan maradi ne ashe bazamiyi kishin garin muba kuwa ??

Wan nan tanbayace gare ku ina jirn amsa daga wajan ku
Idan kuma dman babu kowa to mungani......!!!!!!

27/08/2019

Assalamu alaikum warahmatullah..

Wai nace gidan nan akwai mutane kuwa naga kamar cewa duk mutanen kwana (bacci) suke ji ko ba haka bane ??????

Hmm!!Yanzu to Dan Allah miza kuce Dan gane da wadan nan mutanen biyu ???
20/06/2019

Hmm!!
Yanzu to Dan Allah miza kuce Dan gane da wadan nan mutanen biyu ???

27/05/2019

Slm alkm
Yaku yan uwa da abokan arziki fatan kuna lafiya ya ibada kuma

08/05/2019

aminci à gare ku yan uwa yan maradi da kewayanta fatan kuna lafiya kuna cikin farin cikin wan nan ibada mai dadi da wahala ga wanda ya ki gane rabon da ke ciki.

Yakamata muji dadin wan nan waje ta hanyoyi masu yawan gaske kamar ilmantarwa nishadan tarwa da nasihantarwa da dai sauran su irin na karuwa da anfanuwar juna yaku yan uwa masu albarka.

Naku dan uwa Ismail Oustaz Chaibou Nouhou
Tare da Abu mashma'a

06/05/2019

assalamu alaikum y'a ku yan uwa masu albarka da aminci ina mana barka da fatan alakhairi da Babbar murna da zuwan wan nan babban rabo da ya risko mu muna masu rai da lafiya da imanin a zukatan mu da tabbatar da kyakyawar kalma abakin mu da cikakken yakini aran mu fatana muzama masu sa'a da rabo awan nan gida mai wuyar sha'ani da al'amari gida mai karewa.
Allah ka karba mana ibadaun mu da ayyukan mu da tuban mu da gafarar mu ya mai rahma da jin kan bayu muma bayun kane talakkawa tubabbi wadan da ka halitta a cikin rauni cikin rauni.

Wan nan sakone daga dan karamin bawa kaskantacce matalauci huntacce marar ilimi mai ne man sani da Karin fahimta awajan allah mai iko.

Naku dan uwa Ismail Oustaz Chaibou Nouhou.
Tare da hannun Abu mashma'a

Adresse

Bagalam
Maradi

Téléphone

+22785609607

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Dan dalin yan maradi publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager