Mourouke amana

Mourouke amana Dan Allah ina neman taimako a gareku afadamini yadda ake sabon ta shafi

30/09/2025

Inada tanbaya fatihar suna'agidanku sai'angaiyaceka zakazo kokawai tafiyazakayi tunda kasani

09/10/2021

Ina neman Maman Sani Massaoudou Klk

09/10/2021

Dan Imame Mahamadou

09/10/2021

Ina son san

27/04/2021

RANAR ALHAMIS NE AKE WANNAN AIKI MAI DIMBIN SIRRI

Do Allah Idan kakaranta kayi share a groups 3 Sabida wasu su amfana da kai

In dai kana da wata muhimmiyar bukata da kake so Allah ya biya ma ita. In kana da wani buri mai muhimmanci da ka ke so Allah ya cika ma shi. In kana da wata damuwa da kake so Allah ya yaye maka ita.

To ga sallar da ake kira; KIBIYAR BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA!

A cikin yinin Alhamis ake yin sallar, (amma ba takamemen lokaci, wato a kowane lokaci a ranar alhamis din

Sallah ce za a yi Raka'a 4 kamar haka:-

Raka'ar Farko: Fatiha 1, sai Qulhuwa 11.

Raka'a ta Biyu: Fatiha 1, Qulhuwa 21.

Sai a Sallame, sai a ci gaba;-

Raka'a ta Uku: Fatiha 1, Qulhuwa 31.

Raka'a ta Hudu: Fatiha 1, Qulhuwa 41.

Idan an Sallame, sai a karanta Qulhuwa 51 a zaune, sannan a yi Salatin Annabi (S) shi ma 51.

Sai a yi Sujjada, a cikin Sujjadar sai a ce; YAA ALLAHU" sau 100. Sai a roki Allah Ta'ala duk bukatar da ake so (a cikin Sujjadar).

Manzon Allah (S) ya ce; Wanda duk ya yi wannan Sallah, ya yi wadannan wuridodi, to da zai roki Allah a kawar (masa) da dutse, da za a kawar da shi. Da zai roki a sauko da ruwan sama, da an sauko da shi. Babu hijabi tsakanin wanda ya yi wannan aiki da Allah.

"Kuma ku sani, Allah Ta'ala zai yi fushi da wanda ya yi wannan Sallah amma bai roke shi wata bukatarsa ba!". (Jamaalul Usbou'i, shafi na 122. Mujarrabatul Imamiyyah, shafi na 188).

Wanda ya maimaita wannan Sallah Alhamis uku a jere, to zai ga abin mamaki na biyan bukatarsa har da

ina ma GB muhimman bukatu za su yi wannan Sallah a cikinsu, da sun ga abin mamaki).

Allah ya amsa mana, ya tausaya mana, ya sa mu dace! Don Allah duk wanda ya karanta yayi shares a groups 5 don kowa ya amfana

Tunatarwa Don Allah kuyi like ɗin wannan page Don jin faɗakarwa tunatarwa tarihin Annabi s.a.w

Wa
18/04/2021

Wa

S l m inagaiyatarku zuwagafatihar daurin aurammu aranar laraba 25/3/2021 /a zinder jamhuriyar Niger
20/03/2021

S l m inagaiyatarku zuwagafatihar daurin aurammu aranar laraba 25/3/2021 /a zinder jamhuriyar Niger

Bari muga masoya Annabi Sallallahu alaihi wassalam
06/03/2021

Bari muga masoya Annabi Sallallahu alaihi wassalam

15/02/2021

Ina fatan munshiga watan Rajab cikin koshin lafiya dafatan zamu dinga kokari muna azumi koda 1 ne asati ko 2 kafin Ramadan yazo

Adresse

Saga

Téléphone

+22799303115

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Mourouke amana publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager