11/12/2025
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Allah Kayimun Arziki ,Allah Nagode Maka Sosai Da irin Ni'imomiin Dakayimun Yan Biyuna Kyautar Allah ❤️🤲🤲
Alhamdulillah Sauran Kadan Allah kabani Ikon Aurar Dasu Lafiya ! Allah Kabasu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali a Rayuwar Aurensu Shima inyazo
Alhamdulillahi Rabbiil Alaamiin