08/10/2022
Sanarwa...!!!
A madadin hukumar gudanarwa na kamfanin
AMINU&ZUBAIRU
Muna sanar da dukkan abokan huldarmu cewar gobe Lahadi 9/10/2022 ba za mu buɗe rumfunan mu ba sakamakon hidimar Maulud. (amma na iya goben ne kadai )
Dan haka mu ke bada hakurin wannan tsaiko da za'a samu na rana daya.
Mu na yi wa dukkan Alummah fatan Allah ya sa a kammala taruka lafiya.
Sanarwa da sa hannun Alh Zubairu Daifur, a madadin hukumar gudanarwa.