Auwal s Ahmad fans

Auwal s Ahmad fans Google

KANO FIRST KARYACE SUMA KARYA SUKE!!!Ina ku**ne za'a rusa Kano! Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭 Manya manyan kamfan...
13/08/2026

KANO FIRST KARYACE SUMA KARYA SUKE!!!
Ina ku**ne za'a rusa Kano! Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭

Manya manyan kamfanonin sarrafa amfanin gona guda biyar zuwa shida na kwashe kayansu daga Kano zuwa Legas

Kamfanonin suna siyen kayan abinci na sama da naira biliyan 100 duk shekara daga al'ummar jahar Kano "Manoma"

Sama da mutum 800 dake aiki a karkashin wadannan kamfanonin wanda duk yan asalin Kano ne zasu rasa aikinsu

Ina masu karyar Kano first Kune fa kukace Kano first

Manoman jahar Kano zasu tafka mummunar asara, saboda kamfanonin bazasu cigaba da siyen kayan abinci daga Kano ba, zasu iya shigowa dashi daga waje ta hanyar "importation"

Jahar Kano itace cibiyar Arewa, kamar yadda jahar Legas take cibiya ga kudancin Nigeria

Cigaban jahar Kano, cigaban arewa ne bakidaya.

munsan masu cewa Kano first suna fadine da siyasa Bada kishiba inkuma kuna fadane da kishi MUGA kokarinku akan haka!!!


'ah

10/08/2026

ALLAAH SARKI!

MALAM IBRAHIM DAHIRU BAUCHI YAJE HAR GABAN SHUGABA TUNUBU AMMA YAKASA MAGANA GAMEDA SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA WANDA YAKE GIDAN DAN KANDE A TSARE😭

SAIMA YABA MASA DA YAYI YASAKA MASA ALKYABBA TA GIRMAMAWA🤣

HAR YANZU YAN DARIKU KUNKASA KOMAI GAMEDA SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA MAI KARAMAR JUYIN MULKI, SAIDAI KUYITA ZAGIN AHLUSSUNNAH KUNACEWA SUNHANA AFITO DASHI,

14/06/2026

AUDU JABBERI WANDA YAKE A KUJE PRISON ABUJA SANADIYAR YAYI BATANCI GA SHUGABA MAIGIDA ANNABI (SAW) SHINE CIKAKKEN JAKI MARA TARBIYAR DAYA KASA KARE KANSA AGABAN MATASAN MALAMAN SUNNAH

DASHI KAKE

01/06/2026

MAULIDI BA ADDINI BANE, ISKANCINE BABU MAI YINSA SAI DAN ISKA😎

KASHI YAFI MAULIDI

04/05/2026

ALFURQAN BAYNA AULIYA'U RAHMAN WA AULIYA'U SHAIDAN

Rubutawa: Ahmad Saleh✍️

Har yanxu muna BABI NA BIYU cikin littafin Al-Furqan, na sheikhul Islam ibin Taymiyya.

Sheikhul islam Ibn Taymiyyah yana kara ka’idoji masu karfafa fahimta kafin kammala wannan bangaren.
الباب الثاني
قواعدُ في بابِ الولاية والكرامة
Ka’idoji a batun walittaka da karama
النصّ العربي:
> وما يقعُ من الكراماتِ للأولياءِ فليس بمقصودٍ في نفسه، وإنما المقصودُ هو الإيمانُ والعملُ الصالحُ، والكرامةُ قد تقعُ وقد لا تقعُ.
وليس كلُّ وليٍّ يظهرُ عليه شيءٌ من الخوارق، بل كثيرٌ من أولياء اللهِ لا يُعرفون عند الناسِ.
Ma'ana:
Abinda ake kira karama ga waliyan Allaah:
ba ita ce babban abin nema ba,
ba ita ce manufar addini ba.
Abin da ake nufi shine:
imani,
da aiki na kwarai.

Karama: wani lokaci tana faruwa,
wani lokaci ba ta faruwa,
Kuma ba duk waliyyin Allaah ne yake nuna abubuwan mamaki ba.

A gaskiya: da yawa daga waliyan Allaah ba mutane sun san su ba.

KARIN BAYANI
1. Babban kuskuren mutane: neman “karama”,
Mutane da yawa suna tunani:
“Idan mutum baiyi abin mamaki ba, ba waliyyi bane.”
Sheikhul islam Ibin Taymiyyah ya rushe wannan tunani:
Karama ba alamar wilayya bace, sakamako ne kawai.
2. Manufa ita ce ibada, ba al’ajabi ba
Babban abin da Allaah yake so:
Imani
Aiki na kwarai
Bin Sunnah

3. Yawancin waliyay ba a san su ba,
Ibn Taymiyyah ya nuna wani abu mai girma:
mafi yawancin waliyan Allaah:
ba mashahurai bane,
ba malamai manya ba,
ba masu suna a duniya ba,
Amma suna: tsoron Allaah,
yin ibada cikin boye,
kauce wa sabo,

4. Dalili daga Sunnah
Annabi ﷺ yace:
“Akwai mutane masu asiri, idan s**a yi rantsuwa da Allaah, Allaah zai amsa musu.”
(Sahih Muslim).

Ba a sansu ba, amma suna da matsayi.
5. Hikima ta Allaah:
Me yasa Allaah ya ɓoye su?
domin tawali’u,
domin kariya daga fitina,
domin mutane su kalli aiki ba suna ba,
6. Darasi mai girma
Ka nemi zama waliyyin Allaah, ba a sani ba ba a nuna ba.

KA’IDA:
Wilayya ba a auna tada shahara ba, sai da imani da aiki na kwarai.

Mun ƙara fahimta:
Karama ba ita ce ma’auni ba,
Wilayya tana iya kasancewa a boye,
Imani da aiki sune ginshiki,
Shahara ba hujja bace.

Rubutu na gaba insha Allaah Zamu shiga sashen karshe na BABI NA BIYU

KUYI FALLOW LIKE SHARE, NAGODE

Address

Dambatta Islamic Centre
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal s Ahmad fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal s Ahmad fans:

Shortcuts

Share