03/09/2025
FALALAR RASHIN AURE GUDA GOMA
1.zaka sakata kawala ka bararraje a shimfida๐๐๐
2: Ba wanda zaina zungurinka da kafa b***e kawomaka hari tsakiyar dare๐๐๐
3.idan kakwanta tsawon dare baka farkaba bawanda zaice ka tauye masa hakki๐๐๐
4.kudinka zai zama na nama da tsire da teburin mai shayi ba wanda yake jiranka saidai ihisani inkai ra'ayi๐๐๐
5.idan dare kake raba a waje ba wanda zaice baka damu dashiba b***e har akai kararka๏ฟฝ
6.idan rana tafito har tafadi baka fita nema ba uwar hanjinkace kawai zatayi korafi bawai bil adama ba๐ณ๐ณ๐ณ
7.zaka iya jika garin kwaki da kuli kana ci har tsawon shekara babu katuwar da zatacemaka ta gaji๐ท๐ท๐ท
8.zaka raba dare kana chatting da hira da yammata bamai cemaka bakayi adalci ba๐๐๐
9.talauci ko wadata ba wanda zaicemaka baya koshi domin kaikasan mafitarka zaka iya shan faraufarau kakwanta๐๐๐
10.uwa uba bakai ba neman maganin m*z wai dan wasu dalilai kawai zaka zauna lfy๐๐๐ณ๐
Rashin aure duniya ne Alhaji