11/06/2026
Karamin hadi ba yawa Sai wuta da wannan hadin Zaka baza capacity da haske a gidanka tsawon 24hrs
capacity na solar calculation ne Idan kayi lissafi me kyau sai kafi me babban hadi more kudinka