Abdulrazak M Bello

Abdulrazak M Bello We seal product like rice,beans,spaghetti, macaroni,and other

Guzuri mafi alkhairi
30/06/2026

Guzuri mafi alkhairi

30/06/2026

An shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Kano domin neman a hana Shugaba Bola Tinubu tsayawa takarar shugaban ƙasa a Zaɓen 2027.

Ƙungiyar Centre for Reform and Public Advocacy (CFRPA) da ke fafutikar kare haƙƙin ɗan Adam ce ta shigar da ƙarar, inda ta zargi Tinubu da gabatar da takardun karatu da ta ce ba sahihai ba ne ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) a lokacin Zaɓen 2023.

A cikin ƙarar mai lamba FHC/K/CS/312/2026, an sanya Tinubu da INEC da kuma Jami’ar Chicago da ke Amurka a matsayin waɗanda ake ƙara.

Ƙungiyar ta buƙaci kotun da ta umarci INEC ta hana Tinubu tsayawa takara a Zaɓen zaɓen 2027, sannan ta ba da umarnin mata da takardun karatunsa.

Har yanzu kotun ba ta fara sauraron shari’ar ba, kuma ba ta yanke hukunci kan zarge-zargen da aka gabatar.

29/06/2026
29/06/2026

Sirrin gaske ne wannan wllhi

Tuna tarwa
29/06/2026

Tuna tarwa

Wanka yabi jiki malam
29/06/2026

Wanka yabi jiki malam

28/05/2026

Barka da sallah ga dukkan musulmai

28/05/2026

Happy sallah to people in the world

Address

Minjibir In
Gezawa

Telephone

+2348147129793

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrazak M Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share