Zawiyar sheikh idrisa khadimu sise

Call Directions Contact the business

Zawiyar sheikh idrisa khadimu sise Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyar sheikh idrisa khadimu sise, Shopping & retail, Gombe.

Yadda tabsirin Alkur Ani maigurma yakecigaba da Gudana Ababban masallacin hakimin bolari cikin garin Gombe
06/03/2025

Yadda tabsirin Alkur Ani maigurma yakecigaba da Gudana Ababban masallacin hakimin bolari cikin garin Gombe

GAGARUMIN MUHADARA DA ZIKIRIN JUMA'A Amadadin kungiyar Fityanu Islam Initiative ta ƙasa reshen jihar Gombe, Suna gayyata...
08/08/2024

GAGARUMIN MUHADARA DA ZIKIRIN JUMA'A

Amadadin kungiyar Fityanu Islam Initiative ta ƙasa reshen jihar Gombe, Suna gayyatan yan'uwa musulmai masoya Manzon Allah (S.A.W) musamman mabiya d'arikar Tijjaniyya zuwa gaggarumin zikirin juma'a da Muhadara
Taron zai gudanane Insha Allahu kamar haka:

Rana: Juma'a 09/08/2024
Lokaci: Zikirin juma'a 05:30 p.m,.
Lokacin: Muhadara: Tsakanin sallar Magriba zuwa Isha'i.
Wuri Wuro Biriji kusada man gwaro masallacin su Alh yaya kyanbu.
Gombe State.

Allah ya bada ikon halarta, Amiin Summa Amiin

SanarwaNagidan Gausi
Fitiyanul Initiative Media

25/04/2024

GAGARUMIN MUHADARA DA ZIKIRIN JUMA'A DA WALIMAN AURE

Amadadin kungiyar Fityanu Islam Initiative ta ƙasa reshen jihar Gombe, Suna gayyatan yan'uwa musulmai masoya Manzon Allah (S.A.W) musamman mabiya d'arikar Tijjaniyya zuwa gaggarumin zikirin juma'a da Muhadara
Taron zai gudanane Insha Allahu kamar haka:
Maudui Cigaba da Ayyukan Alkairi bayan ramadan

Rana: Juma'a 26/04/2024
Lokaci: Zikirin juma'a 05:30 p.m,.
Lokacin: Muhadara: Tsakanin sallar Magriba zuwa Isha'i.
Wuri: Mararraban kalshingi sabuwar liji Masallacin da Sheikh Naziru Yake jagoranta wajensu Malan Buba mai Sake

Allah ya bada ikon halarta, Amiin Summa Amiin

SanarwaNagidan Gausi
Fitiyanul Initiative Media

21/03/2024
First Aid Group Initiative Fityanul Islam Of Nigeria Karkashin Jagoranshin Jagorancin Prof Kabir Yusuf Hamdani Reshen Ji...
26/02/2024

First Aid Group Initiative Fityanul Islam Of Nigeria Karkashin Jagoranshin Jagorancin Prof Kabir Yusuf Hamdani Reshen Jihar Gombe Wanda Ahj Yauta Baffah Shanu Yakewakilta

Masha Allahu Manayiwa Allah Subahanahuwata,ala godiya dayabamu daman Samun Shuwagabanni Masuhimma Masukokari Achikin kokarinsu Shugaban Masu wa,azi Najihar Gombe Sheikh Tijjani Kodom da Admin malan Kabiru Admim Na Yamaltu Deba LGA S**a Assawannan Makaranta ta Islamiya A Kwodom Yamaltu Deba LGA Gombe State Akarkashin Wannan Gungiyar

Allah Yakaradaukaka Wannan Gunyar Albarkacin
Ameen summer Ameen


GAGARUMIN MUHADARA DA ZIKIRIN JUMA'A DA WALIMAN AUREAmadadin kungiyar Fityanu Islam Initiative ta ƙasa reshen jihar Gomb...
23/02/2024

GAGARUMIN MUHADARA DA ZIKIRIN JUMA'A DA WALIMAN AURE

Amadadin kungiyar Fityanu Islam Initiative ta ƙasa reshen jihar Gombe, Suna gayyatan yan'uwa musulmai masoya Manzon Allah (S.A.W) musamman mabiya d'arikar Tijjaniyya zuwa gaggarumin zikirin juma'a da Muhadara
Taron zai gudanane Insha Allahu kamar haka:

Rana: Juma'a 23/02/2024
Lokaci: Zikirin juma'a 05:30 p.m,.
Lokacin: Muhadara: Tsakanin sallar Magriba zuwa Isha'i.
Wuri: Malan Inna Masallachin Ahmad
Zawiyar Malan Abbakar Gombe State.

Allah ya bada ikon halarta, Amiin Summa Amiin

SanarwaNagidan Gausi
Fitiyanul Initiative Media

Address

Gombe

Telephone

+2347030025132

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar sheikh idrisa khadimu sise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zawiyar sheikh idrisa khadimu sise:

Shortcuts

Share