Salihu Isah Ibrahim Pantami

Directions Contact the business
ALHAMDULILLAHALHAMDULILLAHALHAMDULILLAH Duk wani dan jam'iyyar PDP a jihar Gombe masoyin Professor Isa Ali Pantami yace ...
10/10/2026

ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH

Duk wani dan jam'iyyar PDP a jihar Gombe masoyin Professor Isa Ali Pantami yace ALHAMDULILLAH cikin fara'a 🤸🤣 domin wallahi muna cikin Alkhairi Dumu-Dumu Kodimo Oba iya kodimAbba Sani PantamimProfessor Isa Ali Pantamimitami Hamza Abdullahi

GOMBE TA MALAM CE
IN SHA ALLAH

Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Allah yayiwa  dan baffa ma kera kasuwar PANPO Pantami 06/01/2026
07/10/2026

Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Allah yayiwa dan baffa ma kera kasuwar PANPO Pantami 06/01/2026

Professor Isa Ali Pantami Ya Zama Halastaccen Dan Takarar Gwamnan Jihar Gombe Karkashin Jam’iyyar PDP Professor Isa Ali ...
29/09/2026

Professor Isa Ali Pantami Ya Zama Halastaccen Dan Takarar Gwamnan Jihar Gombe Karkashin Jam’iyyar PDP

Professor Isa Ali Ibrahim Pantami ya lashe sabon zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP na takarar Gwamnan jihar Gombe a zaben 2027.

An gudanar da zaben ne a yau, Talata 29 ga Satumba, 2026, inda Professor Isa Ali Pantami ya samu nasarar zama dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Gombe.

Professor Isa Ali Pantami ya samu kuri'u dubu 2,054.

Khamisu Mailantarki yazo na biyu da kuri'u 389.

Usman Garry yazo na uku da adadin kuri'u 112.

Adadin membobin jam'iyyar PDP da s**a yi zaben fidda gwani a fadin jihar Gombe 2,555.

YANZU-YANZU: Professor Isa Ali Pantami ya lashe zaben fidda gwani na karamar hukumar Funakaye. Professor Isa Ali Pantami...
29/09/2026

YANZU-YANZU: Professor Isa Ali Pantami ya lashe zaben fidda gwani na karamar hukumar Funakaye.

Professor Isa Ali Pantami ya samu kuri'u 71.

Khamisu Mailantarki ya samu kuri'u 13.

Usman Garry ya samu kuri'u 3.

Adadin kuri'un da aka dangwala a karamar hukumar Funakaye 87.

Sunny Deol yana ɗaya daga cikin fitattun jaruman fina-finan Bollywood, wanda ya shahara musamman a fina-finan yaƙi da na...
26/09/2026

Sunny Deol yana ɗaya daga cikin fitattun jaruman fina-finan Bollywood, wanda ya shahara musamman a fina-finan yaƙi da na jarumtaka.
Cikakken suna: Ajay Singh Deol
Sunan da aka fi sani da shi: Sunny Deol
An haife shi: 19 Oktoba, 1956, a Sahnewal, Punjab, Indiya.
Mahaifinsa: Dharmendra, fitaccen jarumin Bollywood.
Mahaifiyarsa: Prakash Kaur.
Ɗan'uwansa: Bobby Deol, shi ma jarumi ne.
Matarsa: Pooja Deol.
'Ya'yansa: Karan Deol da Rajvir Deol.
Sunny Deol ya fara fitowa a fim a shekarar 1983 da fim ɗin Betaab, wanda ya sa ya yi suna cikin sauri.
Daga cikin shahararrun fina-finansa akwai:
Ghayal
Damini
Border
Gadar: Ek Prem Katha
Gadar 2
An san Sunny Deol da rawar jarumi mai ƙarfi, musamman a fina-finan da ke cike da faɗa da kare adalci. Fim ɗinsa Gadar 2 ya zama ɗaya daga cikin manyan fina-finan Bollywood da s**a fi samun kuɗin shiga a shekarar 2023, wanda ya dawo da shi cikin jerin manyan jaruman masana'antar Bollywood

DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar PDP ta jihar Gombe za ta gudanar da zaben fidda gwani kato-bayan-kato a ranar Talata mai zuwa Ja...
25/09/2026

DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar PDP ta jihar Gombe za ta gudanar da zaben fidda gwani kato-bayan-kato a ranar Talata mai zuwa

Jam’iyyar PDP ta bayyana ranar Talata mai zuwa 29 ga wannan watan na September a matsayin ranar da za ta gudanar da sabon zaben fidda gwani kato-bayan-kato na dan takarar Gwamnan jihar Gombe.

Zaben zai gudana ne tsakanin ’yan takara uku domin samun tikitin jam’iyyar na takarar Gwamnan jihar Gombe.

Ga sunayen ’yan takarar:

1. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami
2. Khamisu Ahmed Mailantarki
3. Usman Aliyu Garry

Wasu suna tsoron bayarwa saboda suna ganin abin da s**a bayar zai rage musu.Amma ba haka rayuwa take ba…Abin da ka bayar...
25/09/2026

Wasu suna tsoron bayarwa saboda suna ganin abin da s**a bayar zai rage musu.

Amma ba haka rayuwa take ba…

Abin da ka bayar cikin kyakkyawar niyya, Allah na iya mayar maka da shi ta wata hanyar da ba ka zata ba. 🤲❤️

Ka taimaka idan kana da iko.
Ka bayar idan Allah Ya h**e maka.
Ka kyautata, ko da kaɗan ne.

Domin arziki ba abin da ke hannunka kawai ba ne…
arziki yana hannun Allah. ❤️

Abu Minal

GOMBAWA Farin Wata Professor Isa Ali Pantami
24/09/2026

GOMBAWA Farin Wata

Professor Isa Ali Pantami

The Action Hero Tiger Shroff
23/09/2026

The Action Hero Tiger Shroff

Al Jana Sunbuka
23/09/2026

Al Jana Sunbuka

Address

Pantami
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salihu Isah Ibrahim Pantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salihu Isah Ibrahim Pantami:

Shortcuts

Share