Gurus organization diary

Gurus organization diary . Farmer and Islamic scholar to the historical town.

Assalamualaikum Yaku Yan Uwa da Abokanen Arziki Ina Tallata Mana Sabon Shafin Mu Na Sayar Da Data Wande Yake Tafe da Sab...
01/06/2024

Assalamualaikum Yaku Yan Uwa da Abokanen Arziki Ina Tallata Mana Sabon Shafin Mu Na Sayar Da Data Wande Yake Tafe da Sababbin Damar Maki Zuwa Gareku.

Damar Makin Da Yake Kunshe da Sana'ar Da Zaka Samu Na Rufin Asiri Kuma Ka Zama Salf Reliant Wato Dogaro Da Kai Ta Hanyar Zama Agent A Kamfanin BAYDATA.

Duba da Ƙarancin Sana'oin Da Yan Uwan Mu Matasa S**a Tsinci Kansu A Ciki Tare Da Kuma Wanda Basu Taba Samun Ko Sisin Kobo Ba Ta Hanyar Online.

A wannan Rubutun Zan Koya Mana, Tare Da Yi Mana Cikakken Bayanin Wadannan Damar Nakin Da Abubuwan Da Kamfanin BAYDATA Ke Tafe Dasu Wanda Ba Kowa Ne Yasan Da Su Ba.

Wadannan Sune Jerin Damar Makin da BAYDATA Ke Tafe Dasu K**a Haka:

1.Dafarko Zaku Iya Amfani Da Site Na Kamfanin BAYDATA Wajen Sarar Data Akan Farashi/Price Mai Saukin Gaske
Sai ku Saka Price Ɗin Ka Domin Samun Naka Ribar Da Zaka Kara Rufama Kan Asiri.

2.Na biyu Zaku Iya Amfani Da Shafin Kamfanin Wajen Samun NATIONAL ID CARD Ɗin Ku Daya Ɓata Aka Manta NIN NUMBER Ko Tracking ID, Iya Phone Number Da Akayi Maka NIN Ko Ince National Id Card Zaka Saka Daga Nan Zai Baka National Id Card Dinka Nan Take As PDF Sai Ka Bawa Masu Yin Print Su Chiremaka Shi A Plastic National Identity Card.

3.Na Uku Zaku Iya Amfani Da Shafin Kamfanin BAYDATA Domin Samun Slip NIN Ko Premium National Id Card Dinku A Cikin Sauki Zaku Cire Shi, Sai Ku Bawa Masu Print, Masu Cafe Su Cire Muku Shi As A Plastic I'D Card Ya Zama K**ar Katin Zabe.

4. Na Hudu Zaku Iya Amfani Da Shafin Kamfanin BAYDATA Domin Samun Details Ko Ince Bayanen Ka Na “BVN” Dinka Da Aka Manta Ko Kuma, Wanda Suke Buƙatar Duba “Date of Birth” na "BVN Number" Da Aka Mance, Zaka Taba “Verify BVN” Zai Baka Duk Woni Information Bayanai Kenan K**a Daga Kan Photo Zuwa Duk Woni Bayani Na BVN din ka.

5.Na Biyar Zaka Iya Amfani Da Shafin kamfanin BAYDATA Domin Samun Scratch Card Don Duba Jarabawar WAEC, NECO Da NABTEB.

6.Na Shida Zaka Iya Amfani Da Shafin Kamfanin BAYDATA Wajen Recharge Card Printing Tare Da Saka Sunan Kamfani ko Shagon Ka a Jikin Katin (Recharge Card) Din.

7.Na Bakwai Zaka Iya Amfani Da Shafin Kamfani BAYDATA Domin Generating Din Data Card.

Akwai Abubuwa Masu Matukar Yawa Da Muhimmanci Da Zaku Iya Yi Ta Hanyar Amfani Da Shafin Wannan Kamfanin Mai Suna BAYDATA.

Zaku Iyayin Register Ta Wannan Link Da Kuke Gani A Kasa Ku Shiga Domin Yin Register Na Zama Daya Daga Cikin Agent Ɗin Kamfanin Mu Mai Albarka.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://baydata.com.ng

👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆

Mu Turawa Yan Uwa Da Abokanen Arziki Domin Mu Anfana Tare.

Buy Cheap Internet Data Plan and Airtime Recharge for Airtel, 9mobile, GLO, MTN, Pay DSTV, GOTV, PHCN.

Address

Gombe

Telephone

2348108237388

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gurus organization diary posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gurus organization diary:

Share